Abubuwan da za a hada domin magance, matsalar in- Ina da Kuma nauyin magana
Kamar yadda yazo acikin littafin mai suna Dubbun - wailajunbil-aashab magani da kuma neman waraka da magunguna na Muslunci da kuma itatuwa.
Akwai itatuwa kamar kawara (4) da ake bukatar su;
(1)Habbaturashad rabin kofi.
(2)Habbatusauda rabin kofi.
(3)ƙishiru ruman rabin kofi.
(1)Murr babban cokali daya.
Za'a samo zuma mara hadi kamar lita ɗaya da rabi,ko lita biyu,sai azuba wadannan itatuwa acikin a gauraya sosai.
Sai adinga shan babban cokali da safe,darana da kuma yamma ko da dare.
Allah yabamu dacewa allahumma ameen.
Comments
Post a Comment