Main menu

Pages

YADDA ZA AYI AMFANI DA MAGANIN GARGAJIYA WAJEN TSARIN IYALI

 



Yadda za ayi Tsarin Iyali da magungunan Gargajiya

Ana amfani da 'ya'yan zurman wanda ake Kira Buzurul karua. A harshen larabci 

Domin tsarin iyali da magungunan gargajiya. Da Kuma magungunan muslunci. 

Kuma shin yin amfani da yayan zurman hakan yakan amintar? 


Alal hakika kamar yadda aka gudanar da bincike awata Jama'a da take a Jos a shekarar  2000. aka jarraba wannan akan mata 12.wanda akayi amfani da 2.7_2.5 akowanne wata 8 hakan Kuma yabada tasiri sosai, domin ya hana masu daukar ciki na akalla na wata 8-7.




Domin tauna kwara 6 alokaci guda zai iya zama matsala, koma arasa rayuwa, amma hadiya kadai banda taunawa yafi aminci, kuma kadan, domin wannan kwaya tana dauke da manyan sinadarai kamar Glekobroten, da kuma Risin, don haka anemi shawarar Likita kafin amfani dashi. Amfani dashi, kuma akankanin lokaci wannan yafi aminci, amfani dashi da yawa dai zai zama poison. 





Sannan banda mace mai ciki, kada abari yara suyi amfani dashi! Dukkan wadannan sinadarai Akalla yawan su ako wacce kwaya daya yakai 1%-5% don haka a kiyaye!


Domin kada kiji ance yana hana daukar ciki, kije kidinga sha! 

Ki lura da abinda likitoci masana sukace akan binciken su da sukayi, da kuma gwaji akai 2.7-2.5

Akowanne wata 8 idan kuma bai karbe kiba to kiyi hakuri. 




Suma wannan idan zaki sha, zaki sha bayan gama jinin alada, kuma duk kwara daya idan kinsha sai ki tsallake kwana biyu ko uku, sannan ki kara amfani dashi, akalla sau uku ya isa. 


Ammafa shi kansa wannan abinda wasu suka gwada ana mu kuma binciken yawan wannan zai iya kaiwa shekara uku zuwa sama, idan yakarbe ki! 




Hanya ta biyu. 

Kuzbara idan anayin shayinsa ana sha na yayan banda garin wasu Yakan yi masu shima, amma dukkan bayan wata Za a tafasa asha. 


Bayan haka kamar yadda Allah swt. Ya fada acikin alqurani mai girma cewa 


((مافرطنا في الكتاب من شيء. ))

Wannan gaskiya ne tabbas, babu abinda babu acikin alqurani mai girma, sai dai wanda Allah yasanar dashi, yasanar dashi wanda baisanar dashiba, sai ayi hakuri, ko anemi sanin. 




Bayan haka Manzon Allah saw. Yana cewa babu cuta wanda batada magani, banda tsufa, da kuma Mutuwa. Sai dai wanda yasani, yasani, wanda kuma bai saniba shine bai saniba. 




Yayan karas wadanda ake yafawa, sannan yafita to yin shayinsa shima yakan yima wasu. 


Bayan haka zait Buzurul karua, yana gyara gashi sosai, bayan haka yana magance matsalolin ciwon fata daban, yana gyara jiki, idan aka hada shi da wasu mayikan, musamman idan ansami na misra, sannan bincike na wani likitan muslunci, ya gwada cewa, idan aka hada shi da, man hulba, ana shafawa awajen da ake bukata yakara girma to zai Kara girma insha Allah. 




Amma maza Zasu iya hada shi da man zaitun, da tafarnuwa bayan ana dandakata sai ahada adora awuta mara karfi, bayan ansauke sai atace, ana shan wani, wani kuma ana shafawa, wannan yakan taimaka wajen saukaka matsalar kankancewa gaba, musamman asami mutumin da baida ciwon sanyi sosai, insha Allah wannan hanyar zata magance masa kankancewa Alaura. 


Wallahu taala aalam. 



Comments