Main menu

Pages

YADDA ZA A HADA INGANTACCEN MAGANIN SANYI

 Yadda za a hada Maganin infection Mai inganci da ke wanko duk wata cuta dake cikin jiki.


Wannan hadi cikin ikon Allah yana magance Matsalar infection (Sanyin mara) sannan yana general service na jiki, yana kawar da cututtukan dake damun jikin mutum.
Abubuwan da za a nema

1. Tafarnuwa

2. Danyar Citta

3. Kimba

4. Aidan (Dawu)

5. Lemon Tsami


Za a nemi wadannan abubuwa da aka ambata a sama kowanne dai-dai gwargwado, sannan a hada da ruwa kamar kofi biyar a tafasa sosai.Sannan a rika shan karamin kofi sau biyu a rana safe da yamma, amma da safe sai an karya.Mace idan tana fama da matsalar ciwon mara zata iya amfani dashi, namiji kuma idan zai sha ana so a hada da Tumeric (kurkum) yayin dafawa.GARGADI.

Mace mai ciki karta sha.

Comments