Main menu

Pages

YADDA ZA AYI AMFANI DA GANYEN RUNHU DON TSAIDA ZUBAR JINI

 Yadda Ake Amfani Da Ganyan Runhu Don Tsaida Yawan Zuban Jinin


Yar uwa zuban jinin lokacin haila ko yana yawan zuba ko kuma wani lokaci yana zuba ne bai tsayawa zaki iya amfani da wannan hadin don magance matsalar.


Zaki nemi abin hadi kamar haka;

 Ganyan runhu

 Balma
Zaki hade su guri daya ki dafa har ya tafasa sai ki sauke idan ya dan huce sai ki dunga sha, jinin zai tsaya da yardar Allah.


 kuturama yanuwa mata domin su amfana. 


Comments