Main menu

Pages

Latest Posts

YADDA AKE HADA ROOM FRESHENER KO AIR FRESHENER A GIDA
Husnah03 07 February 2023
  Yanda Ake yin Room Freshner/Air Freshner domin sana'a ko amfani dasu a cikin gida. Assalamu alaikum zanyi bayanin yanda ake hada ROOM ...
Read more
ABUBUWAN DAKE HANA WASU MATAN SAMUN CIKI KO YAWAITA 'BARI
Husnah03 07 February 2023
  Abubuwan dake hana wasu Matan samun ciki ko Kuma yawaita yin 'Bari. Wasu abubuwan da suke hana mace daukar ciki, kuma galibinsu suna d...
Read more
ABUBUWAN DA ZAKI HADA DON MAGANCE BUSHEWAR GASHIN KAI
Husnah03 07 February 2023
  Abubuwan da ya kamata ki hada don magance Bushewar gashi, da abinda ke Kawo amosanin Kai. Kwalliya ba ta cika sai da kai gyararre. Duk iri...
Read more
ABUBUWAN DAKE KAWO ZUBEWAR NONO DA YADDA ZA A MAGANCE HAKAN.
Husnah03 07 February 2023
  Abubuwan dake kawo Zubewar Nono da yadda za a Magance Zubewar tasu. Akwai Abubuwa masu yawan Gaske dake kawo Zubewar Breast zan kawo wasu ...
Read more
AMFANIN BAWON ALBASA GUDA BAKWAI (7) GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM
Husnah03 06 February 2023
  Amfanin Bawon Albasa guda (7) ga Lafiyar Dan Adam, da ya kamata Uwargida da Amarya masu zubar da Bawon Albasa su sani. Amarya uwargida Dag...
Read more
AMFANIN KOKUMBA GUDA GOMA SHA BIYU GA MA'AURATA MATA DA MAZA
Husnah03 06 February 2023
  Amfanin Kokumba guda goma Sha biyu (12) ga Ma'aurata. Ga Maza; 1-Cin Kokomba da Gyada Na Qara Qarfin Mazakuta Sosai. 2-Markade Kokomba...
Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN AUREN KARIMA IZZAR SO (KHADIJA YOBE)
Husnah03 06 February 2023
  Shirye- Shiryen shagalin Bikin Auren Karima Izzar so, da Angonta Mawaki Izzuddeen. Yanzu haka shirye-shiryen shagalin auren ‘yan masana’an...
Read more
AMFANIN SHAN RAKE GUDA TARA GA LAFIYAR JIKIN MUTUM
Husnah03 06 February 2023
  Amfanin Shan Rake guda Tara, ciki har da yadda yake taimakawa Mace Mai ciki da jaririnta. Duk inda ka hadu da gungun mutane suna zaune ana...
Read more
AMFANIN TSARKI DA RUWAN DUMI, DA YAWAITA SHAN ZUMA LOKACIN AL'ADAH
Husnah03 05 February 2023
Amfanin yawaita yin Tsarki da ruwan dumi, da Kuma fa'idar Shan Zuma a duk lokacin da ake Al'adah da bayan gama ta. Tsarki da ruwan d...
Read more
AMFANIN CITTA GUDA TARA (9) GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 05 February 2023
Amfanin da citta takeyi guda Tara (9) ga Lafiyar Dan Adam. Citta na daga cikin abubuwan da ake iya amfani da shi wajen girkin abinci da kaya...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA KIYI DON MAGANCE ZUFAR FUSKA
Husnah03 05 February 2023
  Abubuwan da ya kamata kiyi idan kina so ki magance zufar fuska, bayan gama Kwalliya ko kafin. An canfa cewa, kowace mace mai yawan gumin f...
Read more
DALILAN DA KE SAURIN TSUFAR DA MATAN HAUSAWA DA ZARAN SUNYI AURE
Husnah03 05 February 2023
  Wasu Dalilai dake Sanya Matan Hausawa saurin tsufa da zarar sunyi aure babu dadewa. - Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kaza...
Read more
KUSKUREN DA WASU IYAYE KE TABKAWA LOKACIN AUREN DA 'YA'YAN SU
Husnah03 04 February 2023
  Manyan Matsalolin da ake tafkawa a duk lokacin da za a Aurar da Mace. Abinda na fahimta a aure a yau shine da yawan mutane suna dauka jima...
Read more
HANYOYI GUDA SHIDA DA ZAKU BI DON KAUCEWA CUTAR BASIR
Husnah03 04 February 2023
  Hanyoyi guda shida da zaku bi domin kaucewa Kamuwa da Cutar Basir Basir wanda ake kira da "hemorrhoids" ko kuma "piles"...
Read more
HIRAR DA MURJA IBRAHIM KUNYA TAYI DA 'YAN SANDA BAYAN KAMATA
Husnah03 04 February 2023
  Fira da Murja Ibrahim Kunya da 'yan sanda Bayan sun kamata. Fitacciyar Jarumar TikTok din nan Mai suna Murja Ibrahim Kunya dai 'ya...
Read more
AMFANIN HADA ZUMA DA KURKUM GUDA TAKWAS DA YA KAMATA KI SANI
Husnah03 04 February 2023
  Amfanin takwas da Kurkum da Zuma keyi idan an hade su waje daya, Binciken masana traditional herbal da masana ilimin pharmaceutical sun ta...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR CIWON MARA YAYIN AL'ADAH.
Husnah03 04 February 2023
  Yanda za a Magance Matsanancin ciwon Mara yayin Al'adah, da abubuwan dake haddasa warin gaba, da yadda za a Magance. Budurwa ko matar ...
Read more
HANYOYIN DA ZAKI BI WAJEN KARE KANKI DAGA KAMUWA DA INFECTION
Husnah03 04 February 2023
  Hanyoyin da Zaki bi don tsabtace Gabanki da kare kanki da Kamuwa da kowane irin infection. Abubuwan biyu guda daya ne. Idan mara lafiya ya...
Read more
LABARINA SEASON 6 EPISODE 7 FULL MOVIE MP4 ORG
Husnah03 03 February 2023
  Labarina Season 6 Episode 8 complete movie org MP4 Cigaban Shirin film din Labarina kamar kowane lokaci, a wancan satin dai munga yadda ab...
Read more
HANYOYIN GUDA BIYU GA DUK WANDA YAKE SON KARA KIBA GA MACE KO NAMIJI
Husnah03 03 February 2023
  Hanyoyi guda biyu kacal ga duk Wanda yake son ya Kara kiba ga Maza da Mata. kwanciyar hankali da nutsuwa tare da kulawar miji sune kan gab...
Read more