Main menu

Pages

HANYOYIN GUDA BIYU GA DUK WANDA YAKE SON KARA KIBA GA MACE KO NAMIJI

 Hanyoyi guda biyu kacal ga duk Wanda yake son ya Kara kiba ga Maza da Mata.

kwanciyar hankali da nutsuwa tare da kulawar miji sune kan gaba wajen saka mace murmurewa tayi kyau amma kuma akwai hanyoyi Biyu Dana kawo a wannan shafin kuma jama'a sunyi cikin ikon Allah anyi nasara.
(1) Hanya ta farko ki samu yayan hulba ki tafasasu har sai ruwan ya canja saiki tace ruwan ki zuba masa Zuma farar saka da madara peak da bornvita ki ajiye acikin firji da safe kafin kici abinci sai kisha kafin mako Biyu zakiga abun mamaki Insha Allah
(2) Ita kuma hanya ta biyu waken soya alkama gyada tare da aya zaki samu anaso kiyi garinsu saiki damasu kamar koko ki zuba madara peak kina sha wannan shima nabaki mako Biyu zakiga kin canja.


Comments