Main menu

Pages

LABARINA SEASON 6 EPISODE 7 FULL MOVIE MP4 ORG

 Labarina Season 6 Episode 8 complete movie org MP4


Cigaban Shirin film din Labarina kamar kowane lokaci, a wancan satin dai munga yadda abubuwa suka fara yin sauki domi kuwa Aliyu ya koma gida. Kuma Babanshi ya yadda za a Daura aure kafin a fita dashi kasar waje.A gefe daya Kuma Lukman ya shiga halin tasku akan Ummi inda itama a yanzu take wahalar dashi saboda tace ita fa Haidar zata aura ba Lukman ba. 


Don haka ga video sai ku shiga ku kalla.Comments