Main menu

Pages

AMFANIN CITTA GUDA TARA (9) GA LAFIYAR DAN ADAM
Amfanin da citta takeyi guda Tara (9) ga Lafiyar Dan Adam.

Citta na daga cikin abubuwan da ake iya amfani da shi wajen girkin abinci da kayan shaye-shaye kuma yana da sinadari mai kyau. Yana da kyau ayi amfani da shi wajen ko wani abinci domin taimakon lafiyar jiki da kuma kare cututtuka iri-iri. Amfanin citta 9 a jikin dan Adam Ga amfanonin citta : 


1. Citta na taimakawa wajen kare sanyi da wasu cututtuka.


2. Yana taimakawa wajen dauke zafin cuta ko ciwon a jiki.


3. Citta na taimakawa wajen gudanar da yawan siga a jikin mutum.


4. Citta na taimakawa wajen kawar da zafin kirji da zuciya.


5. Citta na taimakawa wajen rage kiba da kuma kwantar da abinci.


6. Bincike ya nuna cewa citta na taimakwa wajen kare cutan ‘Alzheimer’ .


7. Citta na habaka gudanar jini a jiki kuma yana kara karfi.


8. Yana taimakwa wajen rage azabar cutan Asthma.


9. Yana taimakwa wajen warkar da cutan daji.

Wallahu a'alamu

Comments