Main menu

Pages

ABUBUWAN DAKE KAWO ZUBEWAR NONO DA YADDA ZA A MAGANCE HAKAN.

 Abubuwan dake kawo Zubewar Nono da yadda za a Magance Zubewar tasu.


Akwai Abubuwa masu yawan Gaske dake kawo Zubewar Breast zan kawo wasu in bar wasu, Daga Ciki akwai;

.

1. Kwanciya Jicce.

2. Daurin Zane a Kirji.

3. Rashin cin abinci mai kyawo.

4. Rashin sanya Bra idan aka haihu.

5. Yawan Wasa dasu ba'a lokacin Jima'i ba. Dss.
Matakan da ya kamata a dauka don gudun Zubewar tasu.

Da Farko yana da kyau a lokacin da Mace ta haihu ta rika sanya Bra tana kwanciya da ita.


Na Biyu a guji Daura Zane a Kirji musamman Idan ba ana sanye da Bra ba.


Daga karshe a guji Kwanciya a Jicce.

Comments