Main menu

Pages

AMFANIN KOKUMBA GUDA GOMA SHA BIYU GA MA'AURATA MATA DA MAZA

 Amfanin Kokumba guda goma Sha biyu (12) ga Ma'aurata.


Ga Maza;

1-Cin Kokomba da Gyada Na Qara Qarfin Mazakuta Sosai.


2-Markade Kokomba da Dabino Atace Asha Nasa a Dade Ana Fafatawa.


3- Cin Kokomba Ita Kadai Na.

- Qara Kaurin Mazakuta

- Qara Ruwan MazaKuta

- Qara Tsayin Mazakuta


4- Ana Hada Kokomba da Inibi amma (Inibi Seedless)  Amarkada Asha yana Qaramata

- Girma 

- Tsayi 

- Babban Kai 

- Dadewa Anayi


5- Shafe Mazakuta da Kokomba Lokacin Fara Aiki yana Qara Armashi da Nishadi


6- Cin Kokumba 1 Ayaba 1 Kafin Aje Ga Iyali da Awa 1 yana;

- Qara Ruwan Maniyi

- Qara Mata Girma

- Qara Tsayin Lokaci Anayi
Ga Mata kuma

1- Amarkade Kokomba a Tace a Hada da Ruwan Kwakwa a Sha da Yamma Ni'ima Zata Sauka  Sosai Insha Allah.2- A Hada Ko Kokomba 2 da Fiya Avocado  1 Fiya Abare a cire Qwallon Fiya a Markada a Tace a Sha. Maigida Zai Yaba Sosai3- Cin Kokomba Guda  a Wuni na Gyara Nono (Breast) da Baya (Hips) Idan Kin Dade Kina Ci


4- Shan Ruwan Kokonba da Zuma Zai Maida ke Kinfi Zuma


5- A Tace Ruwan Kokomba a Hada da Ruwan Kankana Asha Uhumm6- Shan Ruwan Kokomba Ita Kadai na  Gyara Nono da Qara Girman Su.

Comments