Main menu

Pages

Kiwon lafiya

AMFANIN SHAN RUWA DA SAFE KAFIN ACI KOMAI GUDA GOMA (10)
Husnah03 07 February 2023
Amfanin Shan ruwa kullum da safe kafin Kaci komai guda goma (10). Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matukar amfani ga lafiyar dan ...
Read more
ABUBUWAN DAKE HANA WASU MATAN SAMUN CIKI KO YAWAITA 'BARI
Husnah03 07 February 2023
  Abubuwan dake hana wasu Matan samun ciki ko Kuma yawaita yin 'Bari. Wasu abubuwan da suke hana mace daukar ciki, kuma galibinsu suna d...
Read more
AMFANIN BAWON ALBASA GUDA BAKWAI (7) GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM
Husnah03 06 February 2023
  Amfanin Bawon Albasa guda (7) ga Lafiyar Dan Adam, da ya kamata Uwargida da Amarya masu zubar da Bawon Albasa su sani. Amarya uwargida Dag...
Read more
AMFANIN SHAN RAKE GUDA TARA GA LAFIYAR JIKIN MUTUM
Husnah03 06 February 2023
  Amfanin Shan Rake guda Tara, ciki har da yadda yake taimakawa Mace Mai ciki da jaririnta. Duk inda ka hadu da gungun mutane suna zaune ana...
Read more
AMFANIN CITTA GUDA TARA (9) GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 05 February 2023
Amfanin da citta takeyi guda Tara (9) ga Lafiyar Dan Adam. Citta na daga cikin abubuwan da ake iya amfani da shi wajen girkin abinci da kaya...
Read more
HANYOYI GUDA SHIDA DA ZAKU BI DON KAUCEWA CUTAR BASIR
Husnah03 04 February 2023
  Hanyoyi guda shida da zaku bi domin kaucewa Kamuwa da Cutar Basir Basir wanda ake kira da "hemorrhoids" ko kuma "piles"...
Read more
AMFANIN HADA ZUMA DA KURKUM GUDA TAKWAS DA YA KAMATA KI SANI
Husnah03 04 February 2023
  Amfanin takwas da Kurkum da Zuma keyi idan an hade su waje daya, Binciken masana traditional herbal da masana ilimin pharmaceutical sun ta...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR CIWON MARA YAYIN AL'ADAH.
Husnah03 04 February 2023
  Yanda za a Magance Matsanancin ciwon Mara yayin Al'adah, da abubuwan dake haddasa warin gaba, da yadda za a Magance. Budurwa ko matar ...
Read more
HANYOYIN DA ZAKI BI WAJEN KARE KANKI DAGA KAMUWA DA INFECTION
Husnah03 04 February 2023
  Hanyoyin da Zaki bi don tsabtace Gabanki da kare kanki da Kamuwa da kowane irin infection. Abubuwan biyu guda daya ne. Idan mara lafiya ya...
Read more
YANDA ZAKIYI AMFANI DA ZOBO WAJEN DAI DAITA RIKICEWAR AL'ADAH
Husnah03 03 February 2023
  Yadda zakiyi Amfani da Zobo wajen dai dai ta rikicewar Al'adah, da daukewarta gaba daya. Zobo wanda mukasani da ake sarrafawa da kayan...
Read more
WASU HALAYYA GUDA TAKWAS DAKE JANYO MATSALAR KODA
Husnah03 02 February 2023
  Wasu halayya guda takwas da ke janyo ko haddasa matsalar Koda. Matsalar oda (Kidney) tayi yawa a kasar mu Najeriya to ga kadan daga cikin ...
Read more
AMFANIN MAN RIDI WAJEN INGANTA QASHI, GAKORI DA GASHI
Husnah03 02 February 2023
  Kadan daga cikin amfanin Man Ridi ga Lafiyar jiki, wajen inganta k'ashi, Hakori da gyara gashi. Amfanin man ridi ga kiwon lafiyar dan-...
Read more
AMFANIN AYA GUDA BIYAR GA LAFIYAR JIKI DA MASANA SUKA BINCIKO
Husnah03 02 February 2023
  Amfanin da Aya ke dashi guda biyar ga Lafiyar Dan Adam. Aya tana da matukar amfani sosai kama tun daga ganyenta, saiwarta, da 'ya'...
Read more
ILLOLIN SAUYA FASALIN FATA DAGA BAKI ZUWA FARI GA LAFIYAR JIKI
Husnah03 02 February 2023
  Illolin yin Canza fatar jiki daga baki Zuwa fari guda Tara (9) ga Lafiyar jiki; Binciken Masana A Shekarar 2006, Hukumar FDA Food and Drug...
Read more
YADDA ZA AYI AMFANI DA RUWAN ALBASA WAJEN GYARAN GASHI DA AMOSANIN KAI
Husnah03 01 February 2023
  Yanda zakuyi amfani da Ruwan Albasa wajen gyaran gashi yayi tsawo santsi da magance amosanin Kai. Albasa na daya daga cikin tsofaffin kaya...
Read more
YADDA AKE KAYYADE IYALI DA ZURMAN, KANUNFARI DA KUMA GARAHUNI.
Husnah03 01 February 2023
  Yadda za a yi amfani da Zurman, Kanunfari da Garafuni wajen kayyade Iyali. Akwai Abu uku da suka shahara a maganin gargajiya me dakatar da...
Read more
IRE - IREN ABINCI GUDA BIYAR DAKE HAIFAR DA WARIN JIKI, - BINCIKEN LIKITOCI
Husnah03 01 February 2023
  Ire - Iren abincin guda biyar da in aka yawaita cinsu suke kawo warin jiki (body odour) da yadda za a Magance shi. Wani likitan asibitin N...
Read more
ALAMOMIN DA MACE ZATA GANE TANA DA NAMIJIN DARE (JINNUL ASHQ)
Husnah03 31 January 2023
  Alamomin goma Sha daya da Mace zata gane cewa tana fama da Namijin dare (Jinnul Ashq). Daga cikin alamomin da mace zata gane tana da wanna...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MATA SUCI BAYAN GAMA AL'ADAH
Husnah03 29 January 2023
  Abubuwan da ya kamata kici a duk lokacin da kika gama Al'adah domin mayar da jinin da kika rasa. Kamar yanda kowa ya sani mace tana zu...
Read more
YANDA ZA A HADA SAHIHIN MAGANIN CIWON ZUCIYA A SAUKAKE
Husnah03 28 January 2023
  Yanda zaki hada sahihi Kuma ingantaccen Maganin ciwon zuciya. Masu matsalar ciwon zuciya ko bugawar zuciya da duk larurar da ta shafi zuci...
Read more