Main menu

Pages

YANDA ZA A HADA SAHIHIN MAGANIN CIWON ZUCIYA A SAUKAKE

 Yanda zaki hada sahihi Kuma ingantaccen Maganin ciwon zuciya.


Masu matsalar ciwon zuciya ko bugawar zuciya da duk larurar da ta shafi zuciyan mutum.Yanda zaku hada Maganin shine zaku samu; 

- Man Habbatussauda da Man Alayyadi Sai a hadasu waje daya.  Babban mutum Yasha 10 ml sau biyu a rana, Yaro kasa da shekara goma yasha 5 ml kullum. Ko kuma a dinga zubawa a ruwan dumi anasha da Zuma kamar cokali biyu.

Ina kira ga Yan'uwanmu duk Wanda ya hadu da wannan hadin ya taimaka ya tura ma wasu domin a karu.


Allah yasa mudace dafatan za a kiyaye

Comments