Main menu

Pages

WASU HALAYYA GUDA TAKWAS DAKE JANYO MATSALAR KODA

 Wasu halayya guda takwas da ke janyo ko haddasa matsalar Koda.


Matsalar oda (Kidney) tayi yawa a kasar mu Najeriya to ga kadan daga cikin halayyar mu da take kawo matsalar:

1- Rashin shan isheshshen ruwa.


2 - Rike fitsari a mafitsara sai ya takura maka.


3 - Amfani da manda/gishiri diyawa.


4- Yawan amfani da magungunan dauke ciwo.


5 - Yawan cin abinci masu gina jiki (proteins).


6 - Yawan shan barasa (giya).


7- Yawan amfani da sinadaran caffeine. 


8 - Sai kuma rashin isheshahen bacci.


Kuyi Share saboda wasu su amfana.

Comments