Main menu

Pages

Fadakarwa

FALALA DA AMFANIN DA NAFILA ZA TAYI MA MUTUM RANAR LAHIRA
Husnah03 22 July 2022
  Amfanin da Nafila za tayi ma Bawa ranar Lahira A ranar Lahira Allah SWT Zai umarci mala'iku da sun binciki Sallar Bawa. Idan aka duba ...
Read more
FALALAR NAFILA KAFIN ZUHR DA KUMA KAFIN ASR
Husnah03 21 July 2022
  Falalar Nafila, kafin Sallar Zuhr da Kuma kafin Asr Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun zo maku da wata ibadah Mai matukar falala, w...
Read more
FALALAR SURATUL FATIHA
Husnah03 20 July 2022
  Tarin Falalar dake cikin Suratul Fatiha 1. Ita ce Sura mafi girma a cikin littafi mafi al-farma wanda Allah bai saukar da irinta ba a duni...
Read more
YANDA IYAYE ZASU HADA WAYARSU DA TA 'YA'YANSU DON KULA DA TARBIYYA
Husnah03 17 July 2022
  Yadda yadda Iyaye zasu hada wayoyinsu da ta 'ya'yansu. Tun bayan da labari ya bayyana a watan Afirlu a shafin intanet cewa kananan...
Read more
TARIN FALALA DA DARAJOJIN DAKE CIKIN YININ YAU, ARFAH
Husnah03 08 July 2022
  Daraja da falalar dake cikin wunin Arfah Assalamu alaikum Warahmatullah was barakhatuh. A yau post din tunatarwane ga tarin falala da dara...
Read more
FALALAR SALATIN ANNABI MUHAMMAD SAW
Husnah03 05 July 2022
  FALALAR SALATIN ANNABI (SAW) RANAR JUMA'A.  ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ( ﺹ ) : ﻣَﻦ ﺻﻠّﻰ ﻋﻠﻲّ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ - ﻣﺎﺋﺔ ﻣﺮﺓ - ﻗﻀﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻪ ﺳﺘﻴﻦ ﺣﺎﺟﺔ : ﻣﻨﻬﺎ ﻟ...
Read more
FALALAR YIN ISTIGFARI
Husnah03 04 July 2022
Falalar yin Istigfari  Ayoyin Kur’ani da Hadisan manzon Allah SAW da yawa sun bayyana falalar yawaita neman gafara daga wurin Allah Madaukak...
Read more
FALALAR YIN SALLAR DARE
Husnah03 01 July 2022
 Tarin Falalar Dake cikin yin Sallar Dare Sallar Nafila Itace Sallar da Mutum keyi domin neman karin lada bayan Salloli biyar na farilla da ...
Read more
FALALAR KWANAKI GOMA NA FARKON WATAN ZULHAJJI
Husnah03 29 June 2022
  Falalar kwanaki 10 na farkon watan Zuhijjah (1) An karbo Hadisi Daga ibn Abbas (R.A) ya ce Annabi (SAW) ya ce: Ranar daya ga watan zulhijj...
Read more
IN HAR KANA AMFANI DA DAYA DAGA CIKIN WADANNAN CODES DIN A MATSAYIN ATM PIN TO KAYI GAGGAWAR CANZAWA
Husnah03 18 May 2022
  Scam Alert: Idan kana amfani da wasu daga cikin wadannan 12 codes a matsayin ATM pin dinka to kayi gaggawar canzawar. Akwai wasu codes da ...
Read more
INDIRECTLY ANA SON A CINYE AREWA DA YAKI IDAN BAMU FARGABA
Husnah03 19 April 2022
 ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAKI Mu sani cewa abinda yake faruwa a Arewa na ta'addancin Boko Haram, Garkuwa da mutane, harin 'yan bind...
Read more
ABBWN DAKE DAUKEWA MAI AZUMI JIN WAHALARSA DA QISHI A WNN LKCIN NA ZAFI
Husnah03 10 April 2022
  Azumi Cikin Tsananin Zafi   Daga cikin abubuwan da za su ɗauke wa mumini jin wahalar azumi a cikin wannan yanayi na zafi, abubuwa ne guda ...
Read more
KI/KA NA FAMA DA WASWASI, GA MAGANI BI IZNIILLAH
Husnah03 05 April 2022
Sako Ga Masu Fama Da Waswasi Waswasi ciwone mai hatsarin gaske, mutane da dama na fama da wanna ciwon.  Waswasi na shiga ko’ina a cikin rayu...
Read more
NASIHOHI 9 GA WANDA YAKE CIKIN DAMUWA
Husnah03 23 March 2022
  NASIHA TARA (9) GA WANDA YAKE CIKIN DAMUWA/JARABAWA ★ Ka tsaya ka binkica kanka ka duba tsakanin ka da Allah, da'ar ka ga Allah, ya ya...
Read more
SADAKAR DA TAFI DARAJA DA FALALA
Husnah03 23 March 2022
  SADAKAR DA TAFI KOWACCE FALALA DA DARAJA  Sahabi Sa'ad bin Ubada Allah ya kara masa yarda alokacin da Mahaifiyarsa ta rasu sai yake ce...
Read more
WASU DAGA CIKIN ABBWN DAKE DA KAN TAIMAKA WAJEN SAMUN KHUSHU'I ACIKIN SALLAH
Husnah03 23 March 2022
  ABUBUWA DA SUKE TAIMAKAWA WAJAN SAMUN KHUSHU'I ACIKIN SALLAH 1- Motsa dan yatsa manuniya alokacin Tahiya Manzon Allah ﷺ yana cewa: (Mo...
Read more
LADUBBAN KARBAR ADDU'A
Husnah03 21 March 2022
Ladubban Da ake Bi Wajen Addu'a  Akwai ladubba da ake neman duk mai son Allah ﷻ ya amsa masa addu’arsa ya gabatar da su a yayin addu'...
Read more
DABI'U GUDA 10 DA KE LALATA ZUCIYA
Husnah03 28 February 2022
  ABUBUWA GOMA MASU LALATA ZUCIYA Duk wanda ya dabi'antu da daya daga cikin wadannan suffofi to kuwa, ya dau hanyar gurbata zuciyarsa. 1...
Read more
LOKACIN KARBAR ADDU'A RANAR JUMA'A
Husnah03 25 February 2022
LOKACIN KARBAR ADDU'A A RANAR JUMA'A Manzon Allah SAW yace:"A (Ranar) Juma'a a kwai wani lokaci da babu wani bawa musulmi d...
Read more
KU NEMI WARAKA TA HANYAR KARANTA SURATUL FATIHA
Husnah03 07 February 2022
 KU NEMI WARAKA TA HANYAR KARANTA SURATUL FATIHA Saratul Fatiha itace sura mafi falala kuma mafi matsayi da albarka acikin surorin Alqur'...
Read more