Main menu

Pages

TARIN FALALA DA DARAJOJIN DAKE CIKIN YININ YAU, ARFAH

 Daraja da falalar dake cikin wunin Arfah

Assalamu alaikum Warahmatullah was barakhatuh.

A yau post din tunatarwane ga tarin falala da darajojin dake cikin wannan yini na yau Juma'a Kuma Ranar Arfah, yini da yafi kowane yini falala da darajoji,Yinin da Allah ke 'yanta bayinSa daga wuta zuwa Aljannah, yinin da a cikinsu ne a cika mana addininmu ma Musulunci.


Kwanaki goma na wannan wata na zulhajj kwanaki ne masu tarin falala da darajoji. Don haka sai mu dage da addu'o'i don samun rabauta ga wadannan kwanaki.


Ga videon Malam Isah Ali Fantami nan ku saurara don kuji cikakken bayani game da wannan rana da abinda ya kamata muyi a cikin wunin. Allah Ka datar damu dukkan alkharan dake cikin wannan rana Ameen.Comments