Main menu

Pages

ALLAHU AKHBAR, YADDA JARUMAN IZZAR SO SUKA ZIYARCI KABARIN NURA MUSTAFA

 Yadda Jaruman Izzar So su ka Kai ziyara ga Nura.

A yau mun kawo maku videon gaba dayan Jaruman Izzar So, yadda suka Kai ma marigayi Nura  ziyara tare da yi masa addu'a da fatan Alkhairi.


Jaruman wasu daga cikin Matan sun nuna gazawarsu wajen danne kewar rashinsa da sukayi, har suka fara kuka tare da rike kabarin. To shi dai kam tashi ta riga da ta kare.


Sai dai mu da muke da sauran dama ta yin numfashi a cikin Duniya sai muyi kokarin Kara killinka ayyukanmu na Alkhairi tare da da nisantar duk a inda Allah Ya haramta. Allah Ka bamu ikon cinye jarabawar rayuwa da aka bamu. Allah Kasa muyi kyakkyawan karshe. Allah Ka Kara ma Annabi Muhammad SAW Daraja Ka Kara masa wasilah da Fadilah. Allah Ka cika zuciyotinmu da sonsa da kaunarsa Ameen.

Ku Kalli video.

Comments