Baking Soda vs. Baking Powder Learn the differences between Baking Soda and Baking Powder. How they work and affect your baking. Be a bette...
Read more
Mu koma kitchen
Yadda Ake yin Dambun Kifi ➡kifi mai kyau ➡attarugu da albasa ➡kayan kamshi ➡maggi da gishirih ➡mai Da farko zaki wanke kifinki da ruwan k...
Read more
Dabarun Yadda Zaki amfani da Tumatur 1. Idan za ki yi jar miya ki yi amfani da tumatir masu dan tsaho kuma jajaye sun fi dadin miya, zagayay...
Read more
Yadda Ake Cabbage Rolls Nama kabeji Attarugu Koren tattasai Albasa Magi Karas Kori Citta Tafarnuwa Man gyada Hadi: A wanke nama sannan a ...
Read more
Yadda Ake Hada hadadden Suya (Tsire) A gida INGREDIENTS: Nama, borkono, kuli-kuli, citta, kimba, kanunfari, masoro, thyme, curry, busashen...
Read more
Yadda Ake Hada Pizza a Gida Kayan hadi · Filawa · Gishiri · Yis · Man zaitun · Manshanun kanti (Cheese) · Mayonnais...
Read more
Yadda Ake Hada Gas Meat Abubuwan da ake bukata Jan nama, albasa ko lawashi, markadedden gyada, kori, thyme, tattara, attarugu, tumatur kad...
Read more
Yadda Ake hada Spicy Balls don yin break Abubuwan hadawa Filawa Tattasai Tarugu Albasa Seasoning Yeast Ruwa Procedures: Ki hada filawa, da ...
Read more
Yadda Ake yin Egg Sauce INGREDIENTS: 1.Eggs 2.Albasa, attarugu/tattasai 3.Curry, Maggi, salt, garlic and curry powder 4.Oil. PROCEDURE: Fark...
Read more
Yadda Ake Alalan Kwai Cikin Kwai Abubuwan hadawa Kwai Attarugu Albasa Man girki Maggi Leda Yanda ake hadawa Da farko zaki sami kwanki ki f...
Read more
BURGER Ingrediants : Flour Yeast Gishiri Kwai Butter Dankalin turawa Salak Ketchup Salad cream Nama Albasa Maggi Spices Tumatur YADDA AKE ...
Read more
Kayan Hadin Sinasir Kayan hadi:- -Farar shinkafa ta tuwo -Backing powder -Suger -Yeast -gishiri Yadda zaki hada Dafarko uwargida ...
Read more
FARFESUN KABEJI KAYAN HADI; 1_KABEJI 2_ALBASA 3_NAMA 4_MAGGI, DA GISHIRI 5_MANGYADA 6_JAN TATTASAI 7_KOREN TATTASAI Yadda za'aha...
Read more
Lemon Kwakwa Da Abarba Kayan Hadi 1.Kwakwa 2.Abarba 3.Lemon zaƙi 4.Sugar 5.Flavour Yadda Zaki hada Za ki goge kwakwa da abun goga kubewa,...
Read more
Eggs Rolls. A yau mun kawo maku video na musamman kan yadda akeyin Egg rolls kamar za ayi shawarma. Cikin azumin nan Yana da kyau...
Read more
Watermelon MIlK Shake Yan uwana Mata a yau nazo mana da Wani Hadi Mai dadi Kuma Mai Matukar amfani a jikinmj especially ma Matan aure. Milk...
Read more
Home made Sprite A yau Kuma mun Nemo maku yadda ake hada Sprite a gida cikin sauki kusha ke da iyali a irin Wannan lokacin na Azumi ga...
Read more
A yau mun kawo maku video yadda ake yin milk shake kala kala har kala goma saboda wannan watan Mai albarka don a samu na buda baki. Ga vide...
Read more
Yadda Ake yin yoghurt din waken soya Abubuwan bukata Waken soya Sugar Filebo (flavour (milk or vanilla)) Yadda ake hadawa Da farko za ki wa...
Read more
Yadda akeyin Ice Cream A Gida A yau na kawo maku Dan qaramin video na yadda akeyin Ice Cream a Gida.
Read more