Main menu

Pages Yadda Ake hada Spicy Balls don yin break


Abubuwan hadawa

Filawa

Tattasai Tarugu

Albasa

Seasoning

Yeast

Ruwa


Procedures:

Ki hada filawa, da tarugu, da chopped onion, da maggi, da spices, da gishiri (yadda zai ji) duk a bowl daya. Bayan kin hade komai wuri daya, sai ki sa dan ruwa ki hada shi sosai (mixing) ya yi smooth kaman na fanke. Ki dora mai, idan ya yi zafi sai a dinga zubawa a man kamar yadda ake fanke. In ya soyu, za ki ganshi in balls. A ci lafiya. 


Za ku iya yin break dashi Kuma za a iya zuba ma ''yan Makaranta su tafi dashi.

Comments