Main menu

Pages

Labaran Duniya

CIKA BAKIN DA MURJAR TIKTOK TAYI AKAN BELLO TURJI YA JANYO MATA
Husnah03 02 November 2022
  Cika bakin banza Murjar TikTok take akan Turji, yanzu ta fito tana bada hakuri. Cikin kwanakin nan ne Murja Ibrahim Kunya Yar TikTok din n...
Read more
RIKICI TSAKANIN BELLO TURJI DA 'YAR TIKTOK MURJA IBRAHIM KUNYA
Husnah03 31 October 2022
  Yau fa Ake yinta, zazzafan rikici ya balle tsakanin Murja Kunya Yar TikTok da Belllo Turji. Wannan shararriyar Yar TikTok din nan Mai suna...
Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN QUDURIN CANZA KUDIN NIGERIA DA AKE NIYYAR YI
Husnah03 27 October 2022
  Cikakken Bayani akan Batun Canza Fasalin Takardun Kuɗin Nijeriya Jiya Gwamnan Babban Bankin Nigeria ya fitar da sanarwa cewa zai canza lau...
Read more
SUBHANALLAH RAYUWA, YADDA KANO TA GAGARI RARARA A YANZU
Husnah03 26 October 2022
  Yadda Kano tafi qarfin Rarara a yanzu. Rayuwa kenan. Dan hakin da ka raina... Rayuwa dama ance Dan hakin da ka raina shine yake tsone Maka...
Read more
YANDA WANI MAFUSACIN UBA YA NAKASA JARIRINSA SBD KUKA
Husnah03 26 October 2022
  Yanda wani Uba ya fusata ya nakasa jaririnsa saboda Yana damunsa da kuka Jami'an tsaro a Najeriya da kungiyoyin kare hakkin bil'ad...
Read more
HULUNAN HANA SATAR AMSA DA A KA KIRKIRO DON SAKAWA A EXAMS HALL
Husnah03 24 October 2022
  Hulunan da aka kirkiro domin Hana leken amsar Wani. Hotunan ɗalibai sanye da wasu hulunan da aka ce na hana satar amsa ne suna yawo a shaf...
Read more
HOTUNAN BIKIN AUREN DR GIREMA KWANA CASA'IN, ITA DA ANGONTA
Husnah03 22 October 2022
  Hotunan Auren Jarumar kwana Casa'in Dr Girema. Saratu Zazzau, fitacciyar jarumar Kannywood wacce ta fito a fim din Kwana Casa’in mai d...
Read more
YADDA AKA GUDANAR DA DAURIN AUREN SHEIKH DAURAWA A JIYA
Husnah03 22 October 2022
  Yanda daurin auren sheikh Daurawa ya gudana a jiya Juma'ah To Alhmdlillh rana bata karya kamar yadda mukai ta kawo maku cecekucen abub...
Read more
GWAMNATIN KANO ZATA RUSA GIDAN RARARA DAKE KANO
Husnah03 21 October 2022
  Gwamnan Kano zai rushe gidan Ganduje dake Kano, bayan tsigeshi da akai daga cikin campaign din Tunubu. Lallai fada da gwamnati babu riba k...
Read more
GARGADIN DA MALAM YAYI GA MASU YADA HOTON AMARYARSA
Husnah03 20 October 2022
  Sheikh Aminu Daurawa yayi gargadi da Jan kunne ga masu yada hoton Amaryarsa Fitaccen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ibrahim Daurawa...
Read more