Main menu

Pages

SUBHANALLAH RAYUWA, YADDA KANO TA GAGARI RARARA A YANZU

 Yadda Kano tafi qarfin Rarara a yanzu. Rayuwa kenan. Dan hakin da ka raina...

Rayuwa dama ance Dan hakin da ka raina shine yake tsone Maka Ido, yau ga Rarara bashi da katabus a jihar Kano. Kano tafi karfinsa a yanzu sai dai kallo daga nesa.
A da can Rarara kusan suje fada a ji a Garin Kano, su zagi Wanda sukeso ko su wukaqanta wanda sukeso a cikin Waka saboda a lokacin gwamnati nayi dashi. Shine na hannun Daman gwabna Ganduje Kuma shine wakinsa a siyasance.
Da yake ita Siyasa mugn wasa ne Kuma Wanda bai iya takunsa ba haka zata sharbar dashi a banza. 
Sai gashi Rarara sun raba gari da Gwamnan nashi Kuma har takai ya fara zagin Gwamnan a cikin wakarsa kamar yadda yakeyi a da yasha lallai yayi zaton yanzu din ma hakan ne.


To ku shiga wannan video kuji yadda abubuwa suka kasance tsakaninsu
Comments