Main menu

Pages

GWAMNATIN KANO ZATA RUSA GIDAN RARARA DAKE KANO

 Gwamnan Kano zai rushe gidan Ganduje dake Kano, bayan tsigeshi da akai daga cikin campaign din Tunubu.Lallai fada da gwamnati babu riba ko daya a ciki, duk isa da takamarka ko kudi to kar ka sake kayi rigima da ita gwamnatin don kuwa a karshe Kai za ta ba ruwa.
A kwanakin baya ne mawakin siyasar nan Rarara suka samu sabami shi da gwamnan Kano, inda har ya balle daga jam'iyyar APC ya kirkiro tashi Mai suna ADP to bayan hakan ne kuma da yake shi mawakin sai a hankali, sai ya hau zage -zage a wakokinsa Yana zagin gwamnatin Kano din.
Ganin haka yasa suka tsgeshi daga committee na campaign din Shugaban kasa Ahmad Bola Tunubu, suka maye gurbinsa da Abdul Amart.

Saboda sunce baza suyi angulu da kan zabo ba, APC to APC sak zasuyi. To a na haka ne kuma sai gashi ance Rarara yayi gini a hanyar Ruwa don haka za a rushe mai gida. To mu dai a nan sai muce Allah Ya kyauta. amma dai matsalarsu ce ta 'yan siyasa.

Ga Karin bayani cikin wannan VideoComments