Main menu

Pages

MAGANIN AMOSANIN KAI WATO (DANDRUFF) DA ZUBEWAR GASHI

 Maganin amosani Kai, zubewar gashi da kuma tsirowarsa Insha Allah


Ki samu abubuwa kamar haka:

- Albasa.

- Lemun Tsami.

- Ɗanyen kwai. 


Ki dora ruwa a tukunya sannan ki yanyanka albasar bayan kamar mintuna 20 sai ki sauke. Ki tace ruwan.

Ki fasa kwan ki matse lemun tsamin cikin kwan ki kwaɓa su hade da ruwan da kika dafa  albasar ki gauraye su sosai ki rika wanke gashin kanki da wannan ruwan kamin ki shiga wanka kina kuma shafawa kamin ki wanke zaki sha mamaki Insha Allah


Kuyi Sharing Domin Wadanda wasu su amfana.

Comments