Main menu

Pages

YADDA AKA GUDANAR DA DAURIN AUREN SHEIKH DAURAWA A JIYA

 Yanda daurin auren sheikh Daurawa ya gudana a jiya Juma'ah

To Alhmdlillh rana bata karya kamar yadda mukai ta kawo maku cecekucen abubuwa da suka faru game da sheikh Daurawa da Hafiza Haulat akan maganar auren tun farko da yadda Kuma akayi ta yada hoton amaryar to ya kamata mu kawo maku yadda aka daura auren domin kuwa wasu suna karyatawa, Kuma masu kushe su San cewa alqawarin Allah Ya cika. Masu murna Kuma su cigaba da tayasu addu'o'in zaman Lafiya.

Don haka muka kawo maku wannan video dake kasa domin kuji ku gani Kuma ku tabbatar ku Kuma Sanya Alkhairi ga wannan aure. To muma anan muna yiwa Malam fatan Alkhairi Allah Ya sa wannan aure an kulla shi bisa nasara Allah Ya ba Malam ikon yin adalci a sauran matansa. Ameen.


Ku Kalli video ga ydda daurin auren ya kasanceComments