Main menu

Pages

CIKA BAKIN DA MURJAR TIKTOK TAYI AKAN BELLO TURJI YA JANYO MATA

 Cika bakin banza Murjar TikTok take akan Turji, yanzu ta fito tana bada hakuri.


Cikin kwanakin nan ne Murja Ibrahim Kunya Yar TikTok din nan ta fito tana zage -zage da cika bakin tana da aljanu masu tare mata fada, sai gashi tun ba a je ko Ina ba ta karaya.

It's dai Murja ta fito ne tana masifa akan Bello Turji yayi mata comment a comment section, inda ta gargadi Dan ta'addan da ya fita a harkarta sannan tayi mai Jan kunne. To sai gashi tun ba a je ko Ina ba Kuma ta dawo tana bada hakuri saboda Kiran da akai mata a waya.


Ga video dai ku kalla yadda abin ya kasanceComments