Main menu

Pages

Latest Posts

FA'DODIN DAKE TATTARE DA SURATUL NASR DA SHARHI A KANTA
Husnah03 07 July 2023
  Fa'dodin dake tattare da Suratul Nasr da sharhi a kan ta. 1. Taimakon Allah yana zuwa ga bawa ne lokacin da Allah ya so. Kuma ba wanda...
Read more
SIRRUKAN DAKE TATTARE DA GERO A BINCIKEN GARGAJIYA DA KIMIYYA
  Amfanin Gero da sirrikan da yake kumshe dasu a gargajiyance da Kuma kimiyyance. Gero wanda a Turance ake kira da suna Millet, nau’in abinc...
Read more
HANYAR DA ZA A BI DON KAUCEWA KAMUWA DA CUTAR SANYI (INFECTION)
  Hanyoyin da za bi don kaucewa daukar cutar sanyi wato  Infection. Jima’i hanya ce da aka fi saurin daukar ciwon sanyi ga wanda yake da ciw...
Read more
AMFANIN TAURA GUDA SHA BAKWAI DA YANDA ZA A SARRAFA TA WAJEN MAGANCE CUTUKA
  Yanda za ayi amfani da Taura wajen magance matsaloli da cutuka har guda Sha bakwai (17). A watsa Wannan sako domin Yan uwa su amfana Wanna...
Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN WASU MUHIMMAN ABUBUWA DA AKESO MACE TA DINGA CI A KULLUM.
  Cikakken Bayani akan Wasu Ingantattun Abubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki:  Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin a...
Read more
HANYOYI SHA UKU DA ZA A BI WAJEN AMFANI DA NONON RAKUMI DA FITSARIN SA
  Yanda za ayi amfani da Nonon Rakumi da Fitsarinsa wajen Maganin wadannan cutuka guda Sha uku (13) 1- Ciwon Sugar   Mai fama da larurar ciw...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA SASSAKEN MARKE WAJEN MAGANCE CUTUKA
  Amfanin Garin Sassaken Marke wajen Maganin cututtuka daban badan. Ko shakka babu, jikin mutum yana samun ginuwa ne da samun kariya daga ma...
Read more
ADADIN YAWAN RUWAN DA AKESO A SHA A KULLUM DON KIYAYE LAFIYAR KODA
   Adadin Ruwan Da Za Ka Sha Kullum Domin Lafiyar Ƙodarka. Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lit...
Read more
MUHIMMAN SHAWARWARI GUDA HAMSIN (50) GA DKKAN MATA NA AURE KO MASU NIYYAR YI
Husnah03 10 June 2023
  Shawarwari 50 Zuwa Ga Matan Aure, Zawarawa Da ‘Yan Mata. Da sunan ALLAH mai gamammiyar rahama mai jinkai, tsira da aminci su tabbata ga An...
Read more
YANDA MACE ZATA MAGANCE MATSALAR BUSHEWAR DA SAMUN DAWWAMAMMEN NI'IMA
  Yanda Mace za ta Magance matsalar bushewa, da samun dawwamammen Ni'ima da kauda duk wasu cutukan gabanta. - Asami zuma Mai kyau. - Gar...
Read more
AMFANIN CIN NAMIJIN GORO DA ALAWAR TOM TOM GA DAN ADAM
  Amfanin Cin Namijin Goro da Alawar Tom Tom guda goma sha shidda (16) ga Lafiyar Dan Adam. (1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada...
Read more
HANYAR DA MATARA DA TA HAIHU ZATA BI DON DAWO DA NI'IMAR TA
  INGANTACCEN HADIN DA MATAR DA TA HAIHU ZATA YI DON DAWO DA NI'IMAR TA. Akan samu wasu mata bayan sun haihu  suna fama da matsalar bush...
Read more
YANDA ZA A MAGANCE ZAZZABIN TYPHOID DA MALARIA CIKIN SAUKI
Husnah03 06 April 2023
  Yanda za a Magance zazzabin Typhoid da Malaria da Ganyen Gwanda. A sakamakon yanayi da damuna da muke ciki wanda akan samu yawaitar sauray...
Read more
YANDA ZAKI MAGANCE ZUBEWAR GASHI DA YALWATA SHI.
  Hanyoyin da zaki bi don yalwata gashinki yayi tsawo, da kuma hanashi zubewa. 1- Abubuwan da zaki hada don yalwata gashinki. Duk macen da t...
Read more
YANDA AKE HADIN GUMBAR MATA, TA KASAITATTUN MATA.
  Yadda Ake Hadin Gumban Mata Don Samun Ni'ima. Zaki nemi kayan hadi kamar haka;  - Gyada  - Kwakwa   - Ridi   - Dabino   - Mazarkwaila ...
Read more
LABARINA SEASON 6 EPISODE 13 MF4 ORG
Husnah03 10 March 2023
  Labarina Season 6 Episode 13 Complete Movie org MP4. A yau ma ga Shirin Labarina Season 6 Episode 13 mun kawo maku, kamar kowane sati. Sat...
Read more
AMFANIN MIYAR KUKA GA JIKIN DAN ADAM
Husnah03 10 March 2023
  Amfanin Miyar Kuka A Jikin Dan Adam. Kuka bishiya ce mai tsayi da take da ganye launin kore tana girma a kasashe da dama a nahiyar Afrika ...
Read more
ABUBUWA GUDA BAKWAI DA KE SANYA FATA SAURIN TSUFA
Yawan Aikata wadannan abubuwan guda Bakwai (7) na sanya Fata saurin tsufa da yamushewa. Kowane mai rai dole ne wata rana ya tsufa. Amma akwa...
Read more
MUHIMMAN ABUBUWAN DA YA KAMATA MA'AURATA SU SANI.
  Yana Da Matukar Mahimmanci Ma’aurata Su San Wadannan Abubuwa: Ya zama wajibi mu yi kokarin ganin wasu abubuwa na zamantakewa domin kaucewa...
Read more
TSARABAR MANYAN MATAN AURE. HADIN DA ZAKIYI A CIKIN GIDANKI
Abubuwan da zakiyi domin Samun dawwamammiyar Ni'ima. Shan ko wane ruwa daga cikin wadannan ya na saukarwa da mace ni’ima mai kyau,  kuma...
Read more