Main menu

Pages

Shafin Ma'aurata

TASIRIN YIN SHAGWABA A SOYAYYA DA MUHIMMANCINTA
Husnah03 17 February 2023
  Shagwaba Adon soyayya. Abubuwa biyar da shagwaba ke kunshe dashi ga wanda ake yiwa. Ko kinsan shagwaba na karya garkuwar zuciyar namiji? A...
Read more
WASU ABUBUWA DA MA'AURATA ZASU KIYAYE DON WANZUWAR FARIN CIKINSU
Husnah03 14 February 2023
  Abubuwan Da Za A Kiyaye Domin Samun Farin Cikin Zaman Aure: Kowa yana son farin ciki, amma ‘yan kadan ne suka fahimci yadda za su samu far...
Read more
AMFANIN KOKUMBA GUDA GOMA SHA BIYU GA MA'AURATA MATA DA MAZA
Husnah03 06 February 2023
  Amfanin Kokumba guda goma Sha biyu (12) ga Ma'aurata. Ga Maza; 1-Cin Kokomba da Gyada Na Qara Qarfin Mazakuta Sosai. 2-Markade Kokomba...
Read more
KUSKUREN DA WASU IYAYE KE TABKAWA LOKACIN AUREN DA 'YA'YAN SU
Husnah03 04 February 2023
  Manyan Matsalolin da ake tafkawa a duk lokacin da za a Aurar da Mace. Abinda na fahimta a aure a yau shine da yawan mutane suna dauka jima...
Read more
SUFFOFI BIYAR DA MACE TA GARI TA KEBANTA DASU WAJEN MIJINTA
Suffofin Kamillalliyar Mace ta gari ta kirki guda biyar da in tana dasu to ita din Mace tagari ce wajen Mijinta. Mace ta gari tanada suffofi...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MATAN AURE NAYI DON HANA MAZANSU YAWON DARE
  Abubuwan da ya kamata Uwargida da Amarya tana ma Mijinta don Hana shi fita yawon dare. Mu Lura da wannan 'yan'uwa na mata, hiran d...
Read more
MANYAN SHAWARWARI GUDA BIYAR ZUWA GA AMARYAR GOBE
  Wasu muhimman shawarwari guda biyar Zuwa ga Amaryar Gobe. Abubuwan da ya kamata tayi da Wanda zata kiyaye. 1. Tun da dai ke budurwace baki...
Read more
DABI'U GUDA BIYAR DAKE RUGUZA SOYAYYAR NAMIJI A ZUCIYAR MACE
  Wasu Dabi'u guda biyar dake taka rawa wajen ruguza soyayyar Namiji a zuciyar Mace. 1- Rashin Kula : Yawan lokacin da ka ba kowanne abu...
Read more
ABUBUWAN DAKE QARA INGANTA ZAMAN AURE YAYI DADI DA QARKO
  Abubuwan dake Kara Inganta zaman Aure, yayi dadi da Karqo Kamar yadda Al'kurani ya karantar damu; abinda ke karawa aure inganci yai da...
Read more
MANYA - MANYAN KURAKURAN DA MA'AURATA KE TAFKAWA
  Manya - Manyan Kurakuran da Ma'aurata ke takawa ba tare da sun sani ba. Aure na iya zama abu mafi kololuwar jin dadi da walwala a rayu...
Read more