Main menu

Pages

Mu koma kitchen

KO KIN SAN BANBANCIN DA KE TSAKANIN BAKING POWDER DA BAKING SODA??
 Baking Soda vs. Baking Powder Learn the differences between Baking Soda and Baking Powder. How they work and affect your baking. Be a bette...
Read more
MU LEKA KITCHEN (DAMBUN KIFI)
   Yadda Ake yin Dambun Kifi ➡kifi mai kyau ➡attarugu da albasa ➡kayan kamshi ➡maggi da gishirih ➡mai Da farko zaki wanke kifinki da ruwan k...
Read more
DABARUN TARA (9), NA YIN AMFANI DA TUMATUR.
Dabarun Yadda Zaki amfani da Tumatur 1. Idan za ki yi jar miya ki yi amfani da tumatir masu dan tsaho kuma jajaye sun fi dadin miya, zagayay...
Read more
MU LEKA KITCHEN (CABBAGE ROLLS)
  Yadda  Ake Cabbage Rolls Nama kabeji Attarugu Koren tattasai Albasa Magi Karas Kori Citta Tafarnuwa Man gyada Hadi: A wanke nama sannan a ...
Read more
MU LEKA KITCHEN (YADDA AKE SUYA (TSIRE))
  Yadda Ake Hada hadadden Suya (Tsire) A gida INGREDIENTS: Nama, borkono, kuli-kuli, citta, kimba, kanunfari, masoro, thyme, curry, busashen...
Read more
MU LEKA KITCHEN (YADDA AKE PIZZA)
Yadda Ake Hada Pizza a Gida  Kayan hadi · Filawa · Gishiri · Yis · Man zaitun · Manshanun kanti (Cheese) · Mayonnais...
Read more
MU LEKA KITCHEN (GAS MEAT)
  Yadda Ake Hada Gas Meat Abubuwan da ake bukata Jan nama, albasa ko lawashi, markadedden gyada, kori, thyme, tattara, attarugu, tumatur kad...
Read more
MU LEKA KITCHEN
 Yadda Ake hada Spicy Balls don yin break Abubuwan hadawa Filawa Tattasai Tarugu Albasa Seasoning Yeast Ruwa Procedures: Ki hada filawa, da ...
Read more
MU LEKA KITCHEN
Yadda Ake yin Egg Sauce INGREDIENTS: 1.Eggs 2.Albasa, attarugu/tattasai 3.Curry, Maggi, salt, garlic and curry powder 4.Oil. PROCEDURE: Fark...
Read more
MU LEKA KITCHEN
  Yadda Ake Alalan Kwai Cikin Kwai Abubuwan hadawa Kwai Attarugu Albasa Man girki Maggi Leda Yanda ake hadawa Da farko zaki sami kwanki ki f...
Read more