Main menu

Pages

Labaran Kannywood

SHAGALIN BIKIN JARUMA KHADIJA YOBE TA IZZAR SO
Husnah03 11 February 2023
  Shagalin bikin Jaruma Khadija Yobe wato Karima Izzar so. Ga cikakken video yadda aka sha shagalin bikin Jaruma Khadija Yobe da Angonta Izz...
Read more
ADAM ZANGO YA FITO YA YI BAYANIN MATSALAR DAKE TSAKANINSA DA MATARSA
Husnah03 09 February 2023
  Tofa! Adamu Zango ta fito ya fada ma Duniya abinda ya hadashi da Matarsa har ya koreta gidansu. A yanzu nan Majiyarmu ta samu wani labari ...
Read more
TSOHUWAR JARUMAR FILM LAILA LABARINA TA HAIHU
Husnah03 07 February 2023
  Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeeri Kuma Laila ta cikin Labarina Ta haihu. Alhamdulillah! Tsohuwar Jaruma Maryam Wazeery (Laila Laba...
Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN AUREN KARIMA IZZAR SO (KHADIJA YOBE)
Husnah03 06 February 2023
  Shirye- Shiryen shagalin Bikin Auren Karima Izzar so, da Angonta Mawaki Izzuddeen. Yanzu haka shirye-shiryen shagalin auren ‘yan masana’an...
Read more
AN BA JAMILA NAGUDU DA ALI ARTWORK SARAUTA A BAUCHI
  Nadin sarautar da Akai ma Jaruma Jamila Nagudu da Jarumi Ali Artwork. Masarautar Bauchi ta karrama Jaruman Kannywood guda biyu ta Basu sar...
Read more
ALHMDLILLH YADDA AKA GUDANAR DA DAURIN AUREN ABALE
  Daurin auren Daddy Hikima (Abale) da aka gudanar jiya. Shararren Jarumin nan na Kannywood Mai suna Daddy Hikima da akafi saninsa da suna A...
Read more
GWANJA YA SAKI WAKA MAI ZAFI, SATI DAYA DA RASUWAR KAMAL ABOKI
  Ado Gwanja ya saki wata sabuwar Waka Mai suna Luwai. Shahararren mawakin nan wato Ado Gwanja ya sake sakin wata wakar bayan warr da Chass,...
Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN ABALE YANA TA KANKAMA DA ZA AYI NAN KUSA
  Jarumi Daddy Hikima wato Abale ya kusa nan bada jimawa ba. Kamar yadda shekaran da ta wuce 'yan film Maza da Mata sukai ta yin aure, t...
Read more
YADDA AKA GUDANAR DA JANA'IZAR JARUMI KAMAL ABOKI
  Yadda Aka gudanar da Jana'izar Jarumin barkwanci Kamal Aboki a yau. Allahu Akbar Lokaci yayi babu tsayawa dole mutum ya karba kiran ma...
Read more
JERIN MATAN KANNYWOOD GUDA 15 DA SUKA AMARCE A 2022
  Jerin Matan Kannywood guda 15 da sukai aure a shekaran da ta wuce. Yau mun kawo maku irin call gaban da aka samu a masana'antar Kannyw...
Read more