Main menu

Pages

GWANJA YA SAKI WAKA MAI ZAFI, SATI DAYA DA RASUWAR KAMAL ABOKI

 



Ado Gwanja ya saki wata sabuwar Waka Mai suna Luwai.


Shahararren mawakin nan wato Ado Gwanja ya sake sakin wata wakar bayan warr da Chass, yanzu kuwa ya kawo wata Mai suna Luwai!!.




Masu bin diddiki da lissafin kwanaki sunce kwana shida kacal da rasuwar Kamal Aboki ne Gwanja ya saki wannan Waka Mai taken Luwai.




To mutuwa dai gata nan ana tayi babu yau babu gobe balle jibi. Ya kamata dai ace mutuwar tana zame mana wa'azi da iznah ga rayuwarnan tamu.





Don kuwa wataran tun Muna Jin ana binne wasunmu to wataran mu dinne zamu tsinci kanmu a cikin kabari.




Don haka muyi was kanmu fada muyi abinda ya kamata Domin mu hadu da Allah Lafiya. Ga kadan daga cikin wakar ku saurara kuji.




Comments