Main menu

Pages

YADDA MACEN DA TA HAIHU ZATA GYARA GABANTA DA ALOEVERA

 



Yadda Ake gyaran Gaba bayan haihuwa da Aloevera, Karo da Kuma Zaitun.

Ina matan da sukai haihuwa da yawa ko kuma mata masu matsalar budewa , dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita macen yar gyara ce, mu hankaita mata.




⇨ Aloevera

⇨ Karo

⇨ Zaitun

⇨ Kanunfari



Ki sami Aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari ki tafasa ki dinga Kama ruwa da shi, sannan idan kika samu ganyen aloebera ki matse ruwan ya fito sai kina wanke farjinki ki tayi kina wankewa da ruwan dumi sai kuma ki hadashi kadan da zaitun kina sawa in Zaki gurin maigida zakiyi mamaki.

Comments