Main menu

Pages

Kiwon lafiya

YANDA ZA AYI AMFANI DA SASSAKEN MARKE WAJEN MAGANCE CUTUKA
  Amfanin Garin Sassaken Marke wajen Maganin cututtuka daban badan. Ko shakka babu, jikin mutum yana samun ginuwa ne da samun kariya daga ma...
Read more
ADADIN YAWAN RUWAN DA AKESO A SHA A KULLUM DON KIYAYE LAFIYAR KODA
   Adadin Ruwan Da Za Ka Sha Kullum Domin Lafiyar Ƙodarka. Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lit...
Read more
AMFANIN CIN NAMIJIN GORO DA ALAWAR TOM TOM GA DAN ADAM
  Amfanin Cin Namijin Goro da Alawar Tom Tom guda goma sha shidda (16) ga Lafiyar Dan Adam. (1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada...
Read more
YANDA ZA A MAGANCE ZAZZABIN TYPHOID DA MALARIA CIKIN SAUKI
Husnah03 06 April 2023
  Yanda za a Magance zazzabin Typhoid da Malaria da Ganyen Gwanda. A sakamakon yanayi da damuna da muke ciki wanda akan samu yawaitar sauray...
Read more
AMFANIN MIYAR KUKA GA JIKIN DAN ADAM
Husnah03 10 March 2023
  Amfanin Miyar Kuka A Jikin Dan Adam. Kuka bishiya ce mai tsayi da take da ganye launin kore tana girma a kasashe da dama a nahiyar Afrika ...
Read more
YANDA ZA A MAGANCE MATSALAR DATTIN CIKI DA INFECTION.
Husnah03 02 March 2023
  Maganin Dattin ciki, Mara da Kuma Infection. Duk Wanda ke fada da daya daga cikin wadannan abubuwan to ga magani Insha Allah. -  Dattin Ma...
Read more
AMFANIN YAWAITA SHAN RAKE GA MAI CIKI DA YARON DAKE CIKI, DA SAURAN FA'IDODINSA
Husnah03 24 February 2023
  Fa'idodin yawaita Shan Rake ga Mai ciki da inganta Lafiyar yaro, da Kuma Kara Ni'ima da sauran fa'idodi inji wata likita. Wata...
Read more
ABUBUWAN DAKE KAWO KURAJEN FUSKA DA YADDA ZA A MAGANCE SU
Husnah03 23 February 2023
  Abubuwan dake kawo kurajen fuska da yadda za a Magance su. Kurajen fuska na pimples matsala ce da ta'addabi matasa Mata da Maza musamm...
Read more
AMFANIN ABARBA GUDA SHA UKU GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 22 February 2023
  Amfanin Abarba guda goma Sha uku ga Lafiyar Dan Adam. Musamman ma kare jiki daga kamuwa da ciwon zuciya. Abarba na daya daga cikin yayan i...
Read more
AMFANIN TSAMIYA DA ILLOLIN TA GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 22 February 2023
  Faidojin Tsamiya, Amfanin ta da Kuma Illolin da take dashi. Tsamiya na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da al’ummar Hausawa ke amfani da s...
Read more