Main menu

Pages

YANDA ZA A MAGANCE MATSALAR DATTIN CIKI DA INFECTION.

 Maganin Dattin ciki, Mara da Kuma Infection.

Duk Wanda ke fada da daya daga cikin wadannan abubuwan to ga magani Insha Allah.

-  Dattin Mara:

-  Dattin ciki:

-  Inzali.

-  Kaikayin gaba.


Duk wanda Allah ya jarabta da daya daga cikin wadan nan cututtuka, insha'Allah idan ya jarabta wan nan zai sami sauki.


- Kanumfari.

- Kurkum

- Tafarnuwa

- Citta


Za a tsaftace wadannan abubuwan a yayyankasu qananunqananu, Sai asami gorar swan din babba duka ajiqashi abashi kwana ukku kan a fara sha.
Mace Mai ciki ba zasu sha wannan hadin ba, amma wadda ta sami miscarriage idan jininta yadaina zuba komai ya daidaita zata sha domin zai wankemata mararta insha'Allah.
Note;

Idan munajin wata cuta ajiki muje muga likita a dubamu a tantance abinda yake damunmu  mudaina shan magani barkatai shima babbar matsala ce, Allah Ya bamu lafiya bakidayanmu.

Comments