Main menu

Pages

Kiwon lafiya

AMFANIN CIN KWAI GUDA BAKWAI GA LAFIYAR YARA
Husnah03 21 February 2023
  Amfanin cin dafaffen Kwai guda Bakwai ga jikin Yara. Ba yara kwai a lokacin da suke tasowa na da matukar amfani domin yana inganta girman ...
Read more
BORIN JINI DA ABUBUWAN DA KE HADDASA SHI DA YANDA ZA A MAGANCE
Husnah03 20 February 2023
Abubuwan dake janyo Borin jini, da yadda Ake magancesa. Borin jini a hausance In dai wannan ne bayada nasaba da iskokai. Duk kan Jikin wani ...
Read more
SIRRUKAN DAKE TATTARE DA ZUMA FARA DA KUMA BAKAR SAKA
Husnah03 19 February 2023
  Sirrukun dake cikin Zuma da Kuma Amfaninta ga Al'ummah wajen nagani.  Haƙiƙa ita zuma tana daga cikin manya - manyan abubuwan da ake m...
Read more
ABUBUWAN DAKE HADDASA ZAFIN TAFIN HANNU KO KAFA.
Husnah03 19 February 2023
  Abubuwan dake kawo matsalar Zafin tafin hannu ko na kafa. Matsalar zafin tafin hannu ko kafa ba kasafai wannan yanayin ke zama alama ta ma...
Read more
ABUBUWAN DAKE KAWO CIWON KUNNE DA YADDA ZA A MAGANCE SU
Husnah03 17 February 2023
  Cikakken bayani akan ciwon kunne abubuwan dake kawo su da yadda za a Magance su. Mafi yawan ciwon kunne da mutane suke complaining ciwon t...
Read more
AMFANIN MAN HABBATUSSAUDA GUDA SHA BAKWAI (17)
Husnah03 15 February 2023
  Yanda za a sarrafa Man Habbatussauda wajen magance cututtuka guda goma Sha bakwai (17). 1- Ciwon sugar (Diabetes) Ga masu fama da ciwon si...
Read more
AMFANIN RAGE SHAN SUGAR GUDA TARA GA LAFIYAR JIKI
Husnah03 15 February 2023
  Amfanin rage Shan Sugar ko datse shi na sati biyu guda Tara ga Lafiyar jiki. Da ace mutum zai fahimci irin illolin da sugar yake yi masa t...
Read more
AMFANIN SHAYIN ZOBO DA CITTA DA ZUMA GUDA SHA BIYU (12)
Husnah03 14 February 2023
Amfanin Shan Shayin Zobo da citta da Zuma guda goma Sha biyu (12). Ka nemi citta bussashe qwara uku masu kyau ka hada da Jan so6o shima buss...
Read more
ABUBUWA 9 DA KE HADDASA BARI KO MUTUWAR YARO A CIKI
Husnah03 13 February 2023
  Abubuwan dake haifar was Mai ciki yin 6ari da Kuma wasu magunguna da ke janyo barin ko kashe yaro a ciki ko nakasa shi. Akwai matukar ciwo...
Read more
YADDA YA KAMATA MACE TA KULA DA KANTA LOKACIN AL'ADAH
Husnah03 12 February 2023
  Yadda Mace zata kula da kame jikinta a duk lokacin da takeyi Al'adah.  Lokacin al'ada, lokaci ne da mace zata tsaya ta kula ta ga ...
Read more