Main menu

Pages

Gyara shine mace

ABUBUWA GUDA (7) DAKE SANYA FATA SAURIN TSUFA DA YAMUSHEWA
Husnah03 18 February 2023
  Abubuwa guda Bakwai (7) dake Sanya Fata saurin tsufa da yamushewar Fatan. Kowane mai rai dole ne wata rana ya tsufa. Amma akwai abin da in...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE GISHIRIN FUSKA DA MAIKONTA
Husnah03 18 February 2023
Hanyoyin da za abi don magance Gishirin fuska da maikonta. Gishirin fuska dai ana kiransa da suna white heads a Turance. Abubuwan da ke kawo...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA WASU 'YA'YAN ITATUWA GUDA 4 DOMIN GYARAN JIKI
Husnah03 17 February 2023
  Yanda zakuyi amfani da wasu 'Ya'yan Itatuwa guda hudu domin gyaran jiki da fuska. A yau na kawo muku yadda ake amfani da wasu ’ya’...
Read more
ABUBUWA GUDA BAKWAI DA KO DA WASA KAR KI BARI SU TABA MIKI FUSKA
Husnah03 17 February 2023
  Abubuwa guda Bakwai (7) da bai kamata ki bari su ta6a miki fuska ba ko da wasa. Fuska tana daya daga cikin ababen da suka kamata a kula da...
Read more
SIFFOFIN KYAKKYAWAR MACE GUDA BIYAR DA YA KAMATA KU SANI
Husnah03 12 February 2023
  Siffofin kyakkyawar Mace Guda biyar da ya kamata kowa yasani, don yasan wacece Mace kyakkyawa. Macen da tafi kowacce kyau ba fara bace ba ...
Read more
HANYOYIN GYARAN JIKIN MATA GUDA GOMA, YADA ZAKI GYARA JIKINKI
Husnah03 12 February 2023
  Ire iren gyaran jiki na Mata har kala goma, yadda za a gyara jiki yayi kyau ba tare da Cutar da Fata ba. Mafi yawan mata na son gyara jiki...
Read more
YADDA AKE INGANTACCEN HADIN TSUMIN AMARYA SATI BIYU KAFIN BIKI
Husnah03 09 February 2023
  Hadadden Hadin Tsumin Amarya Sati biyu kafin biki Wannan kuma macece zatayiwa  kanta idan  tana  bukatar  ni'ima  zallah musamman mace...
Read more
YADDA ZAKI AMFANI DA KARAS (CARROT) WAJEN GYARAN JIKI.
Husnah03 08 February 2023
 Yanda zaki amfani da Karas (Carrot) wajen gyaran jiki, Carrot yana dauke da sinadare masu mutukar amfani a jikin dan Adam kamar irinsu vita...
Read more
ABUBUWAN DA ZAKI HADA DON MAGANCE BUSHEWAR GASHIN KAI
Husnah03 07 February 2023
  Abubuwan da ya kamata ki hada don magance Bushewar gashi, da abinda ke Kawo amosanin Kai. Kwalliya ba ta cika sai da kai gyararre. Duk iri...
Read more
ABUBUWAN DAKE KAWO ZUBEWAR NONO DA YADDA ZA A MAGANCE HAKAN.
Husnah03 07 February 2023
  Abubuwan dake kawo Zubewar Nono da yadda za a Magance Zubewar tasu. Akwai Abubuwa masu yawan Gaske dake kawo Zubewar Breast zan kawo wasu ...
Read more
AMFANIN TSARKI DA RUWAN DUMI, DA YAWAITA SHAN ZUMA LOKACIN AL'ADAH
Husnah03 05 February 2023
Amfanin yawaita yin Tsarki da ruwan dumi, da Kuma fa'idar Shan Zuma a duk lokacin da ake Al'adah da bayan gama ta. Tsarki da ruwan d...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA KIYI DON MAGANCE ZUFAR FUSKA
Husnah03 05 February 2023
  Abubuwan da ya kamata kiyi idan kina so ki magance zufar fuska, bayan gama Kwalliya ko kafin. An canfa cewa, kowace mace mai yawan gumin f...
Read more
HANYOYIN GUDA BIYU GA DUK WANDA YAKE SON KARA KIBA GA MACE KO NAMIJI
Husnah03 03 February 2023
  Hanyoyi guda biyu kacal ga duk Wanda yake son ya Kara kiba ga Maza da Mata. kwanciyar hankali da nutsuwa tare da kulawar miji sune kan gab...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MACE TA KAURACEWA DON LAFIYAR GABANTA
Husnah03 03 February 2023
  Abubuwan da ya kamata Mata su kauracewa in har suna son kasancewa da gabansu Lafiya har tsufa. Akwai wasu abubuwa da yawancin mata suke yi...
Read more
ABUBUWA GUDA SHIDA DA TAZARGADE YAKE MAGANCE WA MACE
Husnah03 01 February 2023
  Sirrikan dake cikin yin amfani da Tazargade ga Al'auran Mace da ya kamata kowace Mace ta sani. Tazargade yanada tasiri sosai wajen gya...
Read more
HADADDEN HADIN KASAITATTUN MATA HAR GUDA UKU, DA BAYANINSU DALLA DALLA
Husnah03 01 February 2023
  Hadin Kasaitattun Mata don Karin Ni'ima da yadda za a yi hadin har guda uku. Hadi na farko zaki nemi kayan hadi kamar haka: - Soyayyen...
Read more
YADDA ZAKI SARRAFA LEMUN TSAMI WAJEN GYARAN FUSKA, FATA DA JIKI.
  Yanda zaki sarrafa Lemon tsami wajen gyara gashi, fuska da Kuma fatar jiki. Dukanmu mukan yi amfani da lemo sau da yawa, amma yawancin mu ...
Read more
YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA NA DAKI, HADA NA MUSAMMAN
Yadda Zaki hada hadadden Turaren wuta na daki Hadi na musamman da Matan Aure kadai zasuyi amfani dashi. Turaren wuta na daki wanda ke tafiya...
Read more
ABUBUWA GUDA TAKWAS DA ZAKIYI MATSI DASU DA BASU DA ILLA
  Abubuwa guda takwas da zakiyi natsai ingantacce Wanda bashi da illa kwata kwata. 1- Kanumfari : Ki samu kanumfari ki dinga jiqawa kinasha ...
Read more
TASIRI DA SURRUKAN DAKE CIKIN AMFANI DA LALLE GA MACE.
Ko kunsan tasiri da sirrinkan dake cikin yawaita yin lalle ga Mace? Macen da take da ni’ima ma’ana wacce Allah ya san ya wa yawan sha’awa a ...
Read more