Main menu

Pages

AMFANI GOMA SHA BIYU NA MINANNAS DA YADDA ZA AYI AMFANI DASHI

 



Hanyoyi Daban daban da za ayi amfani da Minannas da tarin alfanun da take dashi


_ Yana kara sha'awa

_ Yana maganin infection

_ Yana sa ni'ima a jikin Mace.


Ana sarrafa minannas ta hanyoyi daban daban domin hada magunguna na Kara ni'ima ko magance infection.



 Da turanci anakiran wannan ciyawa da suna MYRTUS

da larabci kuma anakiranta da suna آس dahausa kuma anakiranta da suna MINANNAS




Amfanin shi ga Lafiyar jiki

 ▪Yana magance ciwon baya da ciwon gabobi. 


▪Yana magance kowane nau'in kumburi dakejikin dan'adam.


 ▪Yana wanke mahaifa tare da samarda sinadarai dazasu taimaka asami daukar ciki dawuri. 


▪Yana hana zubar gashi dakarawa gashi tsayi.


▪ Yana magance duk wani nau'i na sanyi. 


▪ Yana gyara fata dakashe kurajen jiki.


▪ Yana daidaita al'ada dawanke mahaifa.


 ▪ Yana magance ciwon athma. 


▪ Yana kashe kurajen mahaifa musamman idan aka hadashi dasauran sinadarai.


 ▪ Yana hana warin jiki dayawan gumi.


 • Yana taimakawa wajen samun ingantaccen bacci ga way'anda basa samun bacci. 


▪Ya nakarawa baki lafiya da kashe amosani dasa baki qamshi.


 ▪ Mata yana kara musu ni'ima da matsi idan sun tafasa ruwansa, maza kuwa yana karamusu sperm.

Comments