Main menu

Pages

Fadakarwa

GA DUKKAN ALAMU RASUWAR AMINU S BONO ZA TA ZAMA SILAR SHIRYUWAR WASU.
Husnah03 22 November 2023
Da alama Mutuwar Darakta Aminu S Bono zata zamo shiriya ga wasu 'yan Kannywood.  Da alamu dai wannan mutuwa da ta fado kwatsam a masana&...
Read more
ABUBUWAN DA KE DAKUSHE SOYAYYA BAYAN AURE DAGA BAKIN SHAIKH AMINU DAURAWA
Husnah03 17 July 2023
  Abubuwan da suke dakushe Soyayya bayan Aure daga bakin Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa. Shahararren malamin nan na addini dake Kano shaikh Am...
Read more
FA'DODIN DAKE TATTARE DA SURATUL NASR DA SHARHI A KANTA
Husnah03 07 July 2023
  Fa'dodin dake tattare da Suratul Nasr da sharhi a kan ta. 1. Taimakon Allah yana zuwa ga bawa ne lokacin da Allah ya so. Kuma ba wanda...
Read more
MUHIMMAN SHAWARWARI GUDA HAMSIN (50) GA DKKAN MATA NA AURE KO MASU NIYYAR YI
Husnah03 10 June 2023
  Shawarwari 50 Zuwa Ga Matan Aure, Zawarawa Da ‘Yan Mata. Da sunan ALLAH mai gamammiyar rahama mai jinkai, tsira da aminci su tabbata ga An...
Read more
DALILAN DA KE SAURIN TSUFAR DA MATAN HAUSAWA DA ZARAN SUNYI AURE
Husnah03 05 February 2023
  Wasu Dalilai dake Sanya Matan Hausawa saurin tsufa da zarar sunyi aure babu dadewa. - Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kaza...
Read more
KUSKUREN DA WASU MATA KAN TAFKA YAYIN DAUKEWAR JININ AL'ADAH
Husnah03 02 February 2023
  Kurakuren da Mata suke tafkawa lokacin daukewar jinin Al'adah, da ya kamata kowace Mace ta gyara Mafi yawan mata idan jinin al'ada...
Read more
NASIHOHI GA DUK MUSULMIN DA YA SAMU KANSA CIJIN DAMUWA
Husnah03 24 January 2023
  Nasihohi guda Tara ga duk Wani Musulmi da ya tsinci kansa cikin wata muguwar damuwa. ★ Ka tsaya ka binkica kanka ka duba tsakaninka da All...
Read more
DABI'U GUDA GOMA DAKE SA MACE TA SACE ZUCIYAR MIJINTA
Husnah03 13 January 2023
  Abubuwa guda goma da duk Mai son mallake zuciyar mijinta zata dabi'antu dasu Wasu matan suna dauka cewa yiwa namiji jan ido ko rashin ...
Read more
ILLOLI DA HADARIN DAKE CIKIN ZAMAN AURE DA MACE DAYA
Husnah03 08 January 2023
  Illolin da Hadarin dake cikin zaman aure da Mace daya, da bayanin illolin da suka shafi Miji, Matar gida da Kuma Al'ummah. Mal Aminu D...
Read more
WASU DAGA CIKIN ILLOLI DA HADARIN SOYAYYA A SOCIAL MEDIA
Husnah03 08 January 2023
  Hadarin da Mata kan shiga wajen soyayyar social media da ya kamata su kiyaye shiga hadari da rudani. Duk imaninki, duk iliminki, duk wayon...
Read more
KU LALUBI WATA SA'A MAFI TSADA DA AKE KARBAR ADDU'A RANAR JUMA'AH
Husnah03 06 January 2023
  Ku labubi lokuttan karbar addu'a na Ranar Juna'ah tsadaddiyar sa'a ce ta Dan lokaci Shaykh Ibnu Baaz(RA) ya ce: Ubangiji ya sa...
Read more
FALALAR DAKE CIKIN SADA ZUMUNCI DA ILLAR YANKE SHI
Husnah03 06 January 2023
  Falalar Dake cikin Sada Zumunta da Kuma Illar yankeshi a Musulunci  ﻋَﻦْ ﺃَﺑِﻲ ﺃَﻳُّﻮﺏَ ﺍﻟْﺄَﻧْﺼَﺎﺭِﻱِّ، ﺃَﻥَّ ﺃﻋﺮﺍﺑﻴﺎ ﻋﺮﺽ ﻟِﻠﻨَّﺒِﻲِّ ﺻَﻠ...
Read more
NAZARI DA YUNANIN DA YA KAMATA KIYI AKAN WANDA ZAKI AURA
Husnah03 04 January 2023
  Nazari da tunanin da ya kamata kiyi akan Wanda kika tsayar a matsayin Miji. - Shin wannan saurayin don Allah kadai kike Kaunarsa, ko kuwa ...
Read more
WASU DAGA CIKIN MANYAN DABI'UN MATA DAKE JANYO MASU SAKI
Husnah03 03 January 2023
  Wasu daga cikin manyan dabi'un Mata da ke janyo masu saki daga mazajensu Kamar yadda muka alkawuranta a makon da ta gabata cewa, zamu ...
Read more
DABI'U 14 DA MACE MAI AJI DA KAMUN KAI TA SUFFANTA DASU.
Husnah03 26 December 2022
  Siffofin da za a gane Mace Mai Aji da kamun Kai. __Itace macen da tasan darajar kanta da kuma addinita ta hanyar gujema duk abinda zai tab...
Read more
ABUBUWA GUDA 6 DA DUK BUDURWA KE BUKATARSU WAJEN WANDA ZATA AURA
Husnah03 21 December 2022
  Wasu Abubuwa Guda 6 Da Duk Budurwa Take Bukatarsu Wajen Mai Sonta. Akwai maza da zaran sun fara soyayya da mace sai nan da nan a kasa su s...
Read more
FA'IDODIN YIN SADAQAH 33 DA ALKHAIRAN DA TAKE KAWOWA
Husnah03 14 December 2022
  Falala da Fa'idodin dake cikin yin Sadaqah guda talatin da uku. Ya kai 'Dan uwa Musulmi!! Ya ke 'Yar uwa Musulma!! Shin ko kun...
Read more
YANDA SUNADARIN SUKUDAYE KE RASHEN KASHE MASHAYAN TA
Husnah03 23 November 2022
  MADARAR SUKUDAYE: Sinadarin da ke tashen kashe mashayan ta Arewa, bayan ya nukurkusar masu da huhu, hanta da zuciya Ba a yanzu ne sinadari...
Read more
YANDA YA KAMATA MAZA SU NA KULA DA 'YAN UWANSU MATA
Husnah03 20 November 2022
  Yadda ya kamata Maza suna kula da Qannensu ko yayyensu Mata  "Da yawan mu muna da ƙanne mata a cikin gidajen mu, kuma da yawan mu ba ...
Read more
ILLA DA QALUBALEN RASHIN IYA GIRKI GA MACE A GIDAN AURE
Husnah03 20 November 2022
  Illa da kalubalen Rashin Koya Wa ‘Ya’ya Mata Girki Tun Daga Gida: Har yau dai shafin namu zai tabo batun rashin iya girki ne da mafi aksar...
Read more