Main menu

Pages

Gyara shine mace

MUHIMMAN SIRRIKAN GYARA DAGA MALAMA JUWAIRIYYA
  Ingantattun sirrika na gyara daga baki Malama Juwairiyya.  Aslm. Yau ga wani sirri mun dauko maku daga baki Malama Juwairiyya na gyaran ji...
Read more
ILLAR KASANTUWAR KAUSHI A KAFAR MACE DA YANDA ZATA MAGANCE SHI
Husnah03 23 December 2023
  Matsayin Mace Mai kaushin kafa, da Kuma hanyoyi Shida da za a bi don kawar da kaushin. Akwai wani abu da masana suka aminta dashi shine Ma...
Read more
YANDA ZAKI GYARAN BREAST,  YA KOMA KAMAR NA BUDURWA
Husnah03 10 December 2023
Ingantaccen Gyaran Breast, ya tashi kyam kyam kamar na budurwan.  A wannan lokaci za mu yi bayani dalla-dalla kan yadda mace za ta gyara non...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA DANYEN KWAI WAJEN MAGANCE KURAJEN FUSKA
Yanda za ayi amfani da danyen Kwai wajen magance kurajen fuska. kurajen fuska na daya daga cikin ababen da ke bata fuska. Akwai wadansu kura...
Read more
HANYOYIN DA ZA KI BI WAJEN AMFANI DA MADARA DON GYARAN JIKI
  Hanyoyin daban daban da zakiyi amfani da Madara don gyaran Jiki. Madara na dauke da sinadaren da ke saurin gyara fata. Yawan bai wa yara m...
Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN WASU MUHIMMAN ABUBUWA DA AKESO MACE TA DINGA CI A KULLUM.
  Cikakken Bayani akan Wasu Ingantattun Abubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki:  Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin a...
Read more
YANDA MACE ZATA MAGANCE MATSALAR BUSHEWAR DA SAMUN DAWWAMAMMEN NI'IMA
  Yanda Mace za ta Magance matsalar bushewa, da samun dawwamammen Ni'ima da kauda duk wasu cutukan gabanta. - Asami zuma Mai kyau. - Gar...
Read more
HANYAR DA MATARA DA TA HAIHU ZATA BI DON DAWO DA NI'IMAR TA
  INGANTACCEN HADIN DA MATAR DA TA HAIHU ZATA YI DON DAWO DA NI'IMAR TA. Akan samu wasu mata bayan sun haihu  suna fama da matsalar bush...
Read more
YANDA ZAKI MAGANCE ZUBEWAR GASHI DA YALWATA SHI.
  Hanyoyin da zaki bi don yalwata gashinki yayi tsawo, da kuma hanashi zubewa. 1- Abubuwan da zaki hada don yalwata gashinki. Duk macen da t...
Read more
YANDA AKE HADIN GUMBAR MATA, TA KASAITATTUN MATA.
  Yadda Ake Hadin Gumban Mata Don Samun Ni'ima. Zaki nemi kayan hadi kamar haka;  - Gyada  - Kwakwa   - Ridi   - Dabino   - Mazarkwaila ...
Read more
ABUBUWA GUDA BAKWAI DA KE SANYA FATA SAURIN TSUFA
Yawan Aikata wadannan abubuwan guda Bakwai (7) na sanya Fata saurin tsufa da yamushewa. Kowane mai rai dole ne wata rana ya tsufa. Amma akwa...
Read more
TSARABAR MANYAN MATAN AURE. HADIN DA ZAKIYI A CIKIN GIDANKI
Abubuwan da zakiyi domin Samun dawwamammiyar Ni'ima. Shan ko wane ruwa daga cikin wadannan ya na saukarwa da mace ni’ima mai kyau,  kuma...
Read more
HANYOYIN DA ZAKI SARRAFA LEMUN TSAMI WAJEN GYARAN FUSKA.
Husnah03 24 February 2023
  Hanyoyin da Zaki bi wajen sarrafa Lemon tsami wajen gyaran Fuska. Lemon tsami na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da jama’a suke amfani da...
Read more
INGANTATTUN HADIN GYARAN MACE 'YAR GATAN MIJINTA
Husnah03 23 February 2023
  Ingantattun hadin Mace 'yar gatan Mijinta. Albishirinku Matan kwarai masu albarka!! Ina mata masu san su matse tsaf? To ga dama ta sam...
Read more
YADDA AKE SARRAFA TUFFA (APPLE) WAJEN GYARAN FUSKA
Husnah03 21 February 2023
  Hanyoyin da zakiyi Amfani da Tuffa (Apple) Wajen gyaran fatar jiki da Fuska. Shan Tuffa daya a rana na kawar da cututtuka da dama, kuma ya...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MAI JEGO TA FARA CI/SHA BAYAN SATI BIYU
Husnah03 20 February 2023
Abubuwan da ya kamata ki fara ci da Kuma sha bayan haihuwarki da Sati biyu har Zuwa Ar'ba'in. Za ki Fara shirya jikinki don tarbar m...
Read more
HANYOYI GUDA SHIDA DA ZAKI BI DON GYARAN TAFIN KAFA.
Husnah03 20 February 2023
Hanyoyi shida da Zaki bi don gyaran tafin kafarki. Yayi taushi da sulbi da cire duk Wani Kaushi. Yanzu lokaci ne na sanyi don haka, dole ne ...
Read more
HANYOYIN DA ZA AYI AMFANI DA KURKUM WAJEN GYARAN JIKI
Husnah03 20 February 2023
  Hanyoyin da zakiyi Amfani da da Kurkum domin gyaran jiki da Fuska. Ki samu kurkum sai ki daka, daga nan sai ki hada da dakakkiyar alkama, ...
Read more
YADDA AKE HADA INGANTACCEN TSUMIN MATAN AURE
Husnah03 19 February 2023
  Ingantaccen Tsumi na Musamman na Matan Aure. Hadine na sassaken baure da mazarkwaila, Zuma, da citta busassa, gami da kanunfari.  Yadda Ak...
Read more
AMFANIN LALLE DA RUWAN LALLEN WAJEN GYARAN JIKI DA GASHI
Husnah03 19 February 2023
  Amfanin Lalle da Kuma ruwansa shi lallen wajen gyaran jiki da gashi. Jama’a da dama sun san cewa lalle abin ado ne ga mace. Bayan haka ruw...
Read more