Main menu

Pages

SIRRI. DAKE CIKIN SHAN TAFASASSHEN RUWAN ALBASA

Cututtukan Da Tafasasshen Ruwan Albasa Ke Magancewa


Duk mai fama da ciwon sanyi na Mara mace ko namiji (infection), ko namiji mai fama da matsala low sperm count, su samu Albasa guda biyar manya a yanka kamar yadda ake yanka kayan miya, sai a zuba a cikin tukunya a dafa kamar yanda ake dafa nama, da ruwa kamar Lita biyar. Bayan ta nuna sai a juye ruwan a cikin roba mai rike zafi,
sai a rika shan sa sau biyu a cikin yini, Amma a sha shi da dumi-duminsa za a ga abin mamaki Insha Allahu

Comments