Main menu

Pages

YADDA AKE HADA HADADDEN HADIN MATAN EGYPT

 



Hadadden Hadin Matan Egypt da Sudan sai kin gwada Zaki tabbatar

Ko shakka babu shi wannan hadin matan Egypt da matan Sudan da matan Jordan suna yinshi yana kara ni'ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara dadi da kuma sa nishadin masoya Ma'aurata. Sannan kuma zaki zama yar gaban goshi.



Abubuwan kawai da Zaki bukata sune

- Kankana mai kyau

- Zuma

- Raihan




Sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma.

Comments