Main menu

Pages

February 2021

MATAKAN KARE KAI DAGA ZINA
Husnah03 27 February 2021
 HANYOYI 14 DA ZAKA BI DOMIN GUJEWA AIKATA ZINA:  Babban Maganin da zai hanaka yin Zina, shine:    1. Tsayuwa abisa tafarkin Allah da Manzon...
Read more
AMFANIN HULBA GA RAYUWAR DAN ADAM
Husnah03 26 February 2021
A wannan rana za mu kawo mu ku bayani dangane da amfanin Hulba ga lafiyar bil'adama.  Hulba kamar yadda mu ka san ta, kalma ce ta larabc...
Read more
YADDA ZAKI HADA KALA2 JUICES
Husnah03 24 February 2021
  Kala kala juices na kayan marmari kala kala, gara kina hada abinki da kanki don sunfi na gwangwani amfani. PINEAPPLE & YOGHURT ICE ING...
Read more
YADDA AKE KAMUWA DA ULCER, DA YADDA AKE MAGANCE TA KWATA2
Husnah03 23 February 2021
Abubuwan da ke Haddasa Cutar Ulcer da yadda za ayi maganinta idan An Kamu. Ita dai Cutar Ulcer kamar yadda kowa ya sani ita ake cema gyambon...
Read more
MU LEKA KITCHEN
Husnah03 22 February 2021
 DAMBUN NAMA Ingredients Nama tarugu albasa tafarnuwa citta masoro maggi nutmeg mai  Yadda ake hadawa Zaki samu tsokar nama me kyau ki yanka...
Read more
YADDA DOKA KE DA TSANANI GA MASU SAFARAR SHINKAFA DA HAKA TAKE A FUSKAR TSARO DA TUNI AN WUCE WAJEN
Husnah03 20 February 2021
  YADDA DOKA TAKE DA TSANANI GA MASU SAFARAR SHIN KAFA DA HAKA TAKE A FUSKAR TSARO DA TUNI AN MAGANCE MATSALAR TSARO. Abin mamaki baya karew...
Read more
KAYAN KWALLIYA DA YADDA AKE AMFANI DA SU
Husnah03 17 February 2021
  KWALLIYA DA YADDA AKE AMFANI DA SU DAYA BAYAN DAYA.  Kafin mu fara bayani yadda akeyin kwalliya ya kamata mu fara bayanin a kan kayan kwal...
Read more
MU LEKA KITCHIN
Husnah03 17 February 2021
A yau zamuyi bayani akan yadda ale yin Dambun shinkafa, da yadda ake Alkubus na Alkama da Alkubus din flour da ydda ake vegetable soup. DANB...
Read more
JIYA BA YAU BA. MATA KU SHIGA HANKALINKU
Husnah03 16 February 2021
   Jiya Ba Yau Ba. Allah Sarki Fati Muhammad kenan a firan da akai da ita a BBC. Zan yi amfani da wannan damar inyi Jan hankali ga mata '...
Read more
ABINDA KE KAWO JINKIRIN AL'ADA,MATSALAR INFECTION  DA HANYAR MAGANCE SU.
Husnah03 15 February 2021
  Matsalolin Mata Da suka Shafi Jinkirin Al'ada, Infection Da Tusar Gaba Da farko dai wadanan abubuwan da zan lissafo sune suke kawo Jin...
Read more
HANYAR DAWO DA KUDIN DA AKA RASA A INSME, UWORK, MY BONUS, GET APP DA SAURANSU
Husnah03 15 February 2021
 Hanyoyin Da Ya Kamata Ga wadanda Sukayi Asarar Kudinsu A Social Platforms Da suka Shigo Mana na Yaudara Duk wanda ya san ya tura kuɗaɗen sh...
Read more
MATAKAN DAUKAR 'YAR AIKI 01
Husnah03 14 February 2021
  Matakan Da Ya Kamata A bi Wajen Daukar 'yar Aiki, Ga Masu Daukar 'Yan Aiki Mata da yawa suna tafka wasu kuskure da ya kamata a ce ...
Read more
LABARI MAI TABA ZUCIYA
Husnah03 14 February 2021
  Labarin wani Mutum da Iyalansa. Labari mai matukar ban tausayi da al'ajabi. Assalamu Alaikum barkanmu da sake haduwa bayan dan lokacin...
Read more
GUDUN HAIHUWA DON TSORON TALAUCI
Husnah03 06 February 2021
  HUKUNCIN MAZAN DA BASA SON HAIHUWA SABODA TSORAN DAWAINIYAR 'YA'YA TAMBAYA❓ MENENE HUKUNCIN NAMIJIN DA BAYASAN HAIHUWA SABODA TSOR...
Read more
MATA KU KAURACEWA WADAN NAN ABBWN YAYIN PERIOD
Husnah03 04 February 2021
  YAN' UWA MATA YAKAMATA KU KULA SOSAI LOKACIN DA KUKE PERIOD. Yar' uwa idan kikaga period dinki yazo miki toh dan Allah kiyi kokari...
Read more
RUWAN ZAFI DA NA SANYI WANNE YAFI GA MACE?
Husnah03 02 February 2021
  TSARKI DA RUWAN SANYI KO NA ZAFI WANNE YAFI AMFANI, KUMA WANNE KE DA  ILLA GA LAFIYAR MACE Za muyi bayani akan amfanin ruwan sanyi da na z...
Read more
HUKUNCIN ZOBEN FAMILY PLANNING
Husnah03 02 February 2021
  HUKUNCIN ZOBEN DA MATA KE SAWA NA FAMILY PLANNING. Akwai wani zobe da ya fito wanda ale siyarwa mata a matsayin idan suka sanya shi to baz...
Read more
FADAKARWA
Husnah03 01 February 2021
   AYYUKAN DA UBANGIJI YA TSINEWA ME MAIKATASU                          DARASI NA DAYA Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jinqai_ Abinda Ake Nufi ...
Read more