Main menu

Pages

July 2022

KO KUNSAN TAFASA ALBASA DA KEMON TSAMI NA MAGANIN WADANNAN CUTUTTUKAN?
  Ku hada ruwan lemon tsami da tafasasshen ruwan albasa don wadannan cutukan People do not know that there are many plants in our environmen...
Read more
NASIHOHI GUDA GOMA GA WANDA YA SHIGA CIKIN DAMUWA
Husnah03 30 July 2022
  Nashihi Tara ga Wanda yake cikin damuwa *Ka tsaya ka bincika kanka ka duba tsakanin da Allah, da'ar ka ga Allah, ya ya take? Ka duba k...
Read more
SAU NAWA YA KAMATA A DINGA CANZA BEDSHEET, A SATI KO A WATA
Saunawa ya kamata a dinga canza zanin gado. Muhawara  Wasu za su iya tunanin haka a matsayin wani batun da bai kamata a tattauna a kai ba a ...
Read more
MU LEKA KITCHEN (YADDA AKE SUYA (TSIRE))
  Yadda Ake Hada hadadden Suya (Tsire) A gida INGREDIENTS: Nama, borkono, kuli-kuli, citta, kimba, kanunfari, masoro, thyme, curry, busashen...
Read more
YADDA AKE HADA INGANTACCEN TURAREN WUTA MAI DADIN KAMSHI
  Yadda ake turaren wuta ingantacce Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara daki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutu...
Read more
TA RASU SAURA KWANA 15 BIKINTA
Amarya ta rasu sati biyu kafin bikinta Allah Sarki, rayuwa a kullum Bawa da buri yake mutuwa. Sannan a kullum Muna cikin tsara rayuwa da shi...
Read more
FIRA DA IYAYEN HANEEFA AKAN HUKUNCIN DA AKA YANKE MA WANDA YA KASHE MASU DIYA
Firan da akai da iyayen Haneefa akan hukuncin da aka yanke ma Abdulmalik Tank  Iyayen marigayiya Hanifa, dalibar da malaminta, Abdulmalik Ta...
Read more
MU LEKA KITCHEN (YADDA AKE PIZZA)
Yadda Ake Hada Pizza a Gida  Kayan hadi · Filawa · Gishiri · Yis · Man zaitun · Manshanun kanti (Cheese) · Mayonnais...
Read more
FINALLY KOTU ZATA YANKE HUKUNCI GA MAKASHIN HANEEFA ABUBAKAR
  Cigaba da shari'ar Tanko, makashin Haneefa ranar Alhamis din nan  ne ake sa ran wata babbar kotun jihar Kano a arewacin Najeriya za ta...
Read more
FIRA KAI TSAYE TARE DA SAFA (SAFARA'U)
   Firan da akai tare da Safa (Safara'u) Yau mun kawo maku firan da akayi da Safiyya Yusuf da ta rikide ta koma Safa daga Safara'u. ...
Read more
FALALAR LAHAULA
Husnah03 27 July 2022
 Falalar fadar La Haula Wala Quwwata Illa Billah! Sayyiduna Abu Musal Ash'ariy (Allah ya yarda dashi) yace "Manzon Allah (tsira da ...
Read more
MU LEKA KITCHEN (GAS MEAT)
  Yadda Ake Hada Gas Meat Abubuwan da ake bukata Jan nama, albasa ko lawashi, markadedden gyada, kori, thyme, tattara, attarugu, tumatur kad...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA A KIYAYE GAME DA GAS CYLINDER
  Cooking Gas Cylinder Safety Tips To avoid gas explosion, please keep to the following gas cylinder safety tips: 1. Don't fill your coo...
Read more
MU LEKA KITCHEN
 Yadda Ake hada Spicy Balls don yin break Abubuwan hadawa Filawa Tattasai Tarugu Albasa Seasoning Yeast Ruwa Procedures: Ki hada filawa, da ...
Read more
MU LEKA KITCHEN
Yadda Ake yin Egg Sauce INGREDIENTS: 1.Eggs 2.Albasa, attarugu/tattasai 3.Curry, Maggi, salt, garlic and curry powder 4.Oil. PROCEDURE: Fark...
Read more
NAZIR SARKIN WAKA YACE MASU KOKAWA AKAN FASINJOJIN ABUJA - KADUNA MUNAFUKAI NE.
  Masu jimamin fasinjojin Abuja - Kaduna yawancin su duk munafurci ne, Inji Sarkin Waka Sarkin Waka Naziru ya fito ya karyata tare da munafu...
Read more
FALALAR SADA ZUMUNCI
Husnah03 25 July 2022
  Falalar Sada Zumunci a addinance Daga Abi Huraira (RA) ya ce: Wani mutum yazo wajen Manzon Allah (SAW) ya ce: Ya Manzon Allah Ina da '...
Read more
MU LEKA KITCHEN
  Yadda Ake Alalan Kwai Cikin Kwai Abubuwan hadawa Kwai Attarugu Albasa Man girki Maggi Leda Yanda ake hadawa Da farko zaki sami kwanki ki f...
Read more
FALALAR KARANTA SURATUL MULK, LOKACIN KWANCIYA BACCI
Husnah03 24 July 2022
  Karanta Suratul MULK wato TABARA Da Amfanar Rasuk Lokacin bacci  Manzon Allah ﷺ yana cewa;- (Lallai akwai wata Sura ta Alqurani mai ayoyi ...
Read more
IZZAR SO EPISODE 91 ORG FULL MOVIE
  Izzar So episode 91 Complete Movie Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun kawo maku cigaban Shirin film din Izzar So, a yau Muna episod...
Read more
DANDATSETSIYAR MOTA TA KUSAN 40M NAIRA DA NAFISA ABDULLAHI TA SAYA
  Yadda Nafisa Abdullahi Ke shanawa da wata babbar mota da ta siya ta miliyoyin kudi  Sabuwar Motar Da Nafisa Abdullahi Ke Hawa Ta Zunzurutu...
Read more
YADDA AKAI SHAGALIN BIKIN RALIYA TA DADIN KOWA
  Shagalin Bikin Raliya(Amina Yusuf) ta Dadin Kowa Asabar din nan da ta wuce ne aka Daura auren Raliya ta cikin dadin Kowa, budurwar Rasaki ...
Read more
FINALLY AN FITAR DA RANAR DA ZA A FARA HASKA FILM DIN LABARINA
  Aminu Saira ya sanar da ranar da za a fara haska film din Labarina Shirin film din Labarina Mai dogon zango na Saira Movies, da suka tafi ...
Read more
ALLAH SARKI, A KARSHE DAI AN CANZA SABON DIRECTOR NA IZZAR SO
   Producer Lawan Ahmad, ya canza sabon Director a Shirin Izzar So Allah Sarkin Sarakuna, Shine ke jujjuya abubuwa, yadda Yaso a inda Yaso a...
Read more
FALALA DA AMFANIN DA NAFILA ZA TAYI MA MUTUM RANAR LAHIRA
Husnah03 22 July 2022
  Amfanin da Nafila za tayi ma Bawa ranar Lahira A ranar Lahira Allah SWT Zai umarci mala'iku da sun binciki Sallar Bawa. Idan aka duba ...
Read more
KO KUNSAN INTERNATIONAL ACTRESS CIKIN 'YAN MATAN KANNYWOOD?
  Rahama Sadau ta zama international actress ta fara fitowa a Indian Film. A yau mun kawo maku wani gutun scene daga cikin film din indai da...
Read more
YA KASHE BUDURWARSA SABODA TA FASA MAI WAYA
Husnah03 22 July 2022
   Saurayin da ya kashe budurwarsa saboda ta fasa Mai Waya. Wani matashi Dan Shekara 23 a jihar Delta, ya yi fishing zuciya ya ya kashe budu...
Read more
FALALAR NAFILA KAFIN ZUHR DA KUMA KAFIN ASR
Husnah03 21 July 2022
  Falalar Nafila, kafin Sallar Zuhr da Kuma kafin Asr Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun zo maku da wata ibadah Mai matukar falala, w...
Read more
HIRA DA HAUWA WARAKA, TACE DA MUTANE KE DA MAKULLIN ALJANNAH DA BA ZASU TABA SANYA 'YAN FILM BA
  Inda nike jindadi, mutane Basu da makullin wuta ko Aljannah, balle su zaba mana inda zasu samu A firan da akayi da Jaruma Hauwa Waraka a d...
Read more
A SIYASANCE DAI SHUGABA BUHARI YA SIYAR DA NNPC
Husnah03 21 July 2022
  Manufofin da yasa aka sauya akalar NNPC Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da sabon kamfanin mai na kasar wanda aka sauya wa f...
Read more
FALALAR SURATUL FATIHA
Husnah03 20 July 2022
  Tarin Falalar dake cikin Suratul Fatiha 1. Ita ce Sura mafi girma a cikin littafi mafi al-farma wanda Allah bai saukar da irinta ba a duni...
Read more
TOFA! RIKICI TSAKANIN QUNGIYAR SSANU DA GWAMNATI AKAN ASUU
  Kungiyar SSANU tace ba zata aminta da fifita Kungiyar ASUU akan su ba Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’a ta Ƙasa (SSANU), ta bayyana cewa z...
Read more
YADDA WANI YA ZABI SANA'AR WASAN WUTA
Yadda Sana'ar wasan Wuta ya karbi Wani matashi  Sana’ar Solomon John Ebikeseye, matashi mai shekaru 26 da ake yi wa lakabi da Mai Wuta, ...
Read more