Main menu

Pages

May 2021

ABBWN DA KE KAWO MA MACE CIWON MARA, DA HANYAR DA ZA A BI DON MAGANCE SU
  MAGANIN CIWON MARA Abubuwa masu saka mace ciwon mara suna da yawa to amma wadanda sukafi tasiri a ciki sune lokacin al'ada, ko kuma ma...
Read more
RAGE LAULAYI DA ZAFIN NAKUDA DA RAGE TSAWON NAKUDA
    HAIHUWA A SAUKAKE RAGE YAWAN LAULAYI:- Babu wani magani dayake hana laulayi gabaɗaya face sai dai asami sauƙin hakan.  Da Farko za'a...
Read more
HANYOYI BIYU KACAL DA MACE ZATA BI DON SAMUN TSAWON GASHI DA LAUSHI
  GYARAN GASHI hanyoyi guda biyu da kowacce mace zatabi ta samu tsayin gashi da laushi da baki duka ba tareda tayi amfanida maganin bature b...
Read more
KO KUN SAN YADDA NAMIJIN GORO YAKE DA MATUKAR AMFANI GA LAFIYAR DAN ADAM
  NAMIJIN GORO DA AMFANONINSA GA LAFIYAR DAN-ADAM. (1) YANA KASHE DAFIN MACIJI: Namijin goro yana kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya c...
Read more
WANNAN SHINE DALILIN DA YASA MANSURA ISA DA SANI DANJA SUKA RABU.
  Dalilin Rabuwar Sani Da Mansura:Ya Kara Aure A Sirance Wasu Majiyar Zuma Times Hausa da ta hada da Mujallar Fim sun bayyana cewa tsofafin ...
Read more
CIKAKKEN BAYANI YADDA AKE DAFA KAZAR AMARYA 02
Husnah03 29 May 2021
 YANDA AKE DAFA KAZAR AMARYA Tsarin da mata da yawa suke bi wajen dafa kazar amare da yawa kuskure ne kuma sihirine wannan shine. Kuskure ne...
Read more
MATA KU KOYI YADDA AKE HADA HADADDIYAR GUMBA DA KANKI
      HADIN GUMBA   Kunnuwan bagaruwa Agallashe  Minannas  Kanun fari Gero  Sugar Zaki hada kunnuwan bagaruwarki da agallashe ki daka su su...
Read more
KI SAN KANKI KAFIN KI SAN HANYAR DA ZAKI BI DON INGANTA NI'IMAR KI
BUNKASA NIIMAR JIKI Abinda mata suka kasa bambancewa da jikinsu shi ne a tunanin mace mafi yawanci "duk mace da ke da jiki mai kyau tan...
Read more
HATTARA DAI MASU DORA PIC A S/MEDIA
Husnah03 25 May 2021
  Gareku Masu Dora Pic a Social media Victim din ta fara da bada Labarin ne kamar haka; Salam zan baki labarin abinda yafaru dani, don girma...
Read more
KO KUNSAN KASASHE 10 DA SUKA FI YAWAN MUTANE A DUNIYA BAKI DAYA
  KASASHE GOMA DA SUKA FI YAWAN MUTANE A DUNIYA Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokaci ya gida ya aiki kuma ya ibada Allah ya ta...
Read more
HUKUNCIN DUK WANDA AKAI GARKUWA DASHI YA BIYA KUDIN FANSA A NIGERIA
  "Duk Dan Nijeriya Da Aka Yi Garkuwa Da Shi Ya Biya Kudin Fansa, Zai Fuskanci Hukuncin Shekaru 15 A Gidan Yari" Majalisar Dattawa...
Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN ZAZZABIN TYPHOID, ABIN DA KE KAWO TA DA HANYAR MAGANCE TA
Zazzabin Typhoid, Alamominta da Abinda ke kawota, da Yadda za a Maganceta Zazzabin typhoid ya kasance zazzabi mai wuyar sha’ani ta yanayin h...
Read more
 YADDA AKE DAFA KAZAR AMARYA 01
  DAHUWAR KAZAR AMARYA A kasar hausa an samo dafa kazar amarya tun shekaru da yawa da suka wuce wanda kabilar hausa da kanuri keyinta amatsa...
Read more
HANYOYI GUDA 9 DA ZA A BI DON MAGANCE KOWANNE IRIN CIWON KAI.
  Magungunan Ciwon Kai Na Musulunci   Ciwon kai yana daga cikin ciwuka irin na yau-da-kullun wadanda suka addabi Jama’a. Mafiya yawan mutane...
Read more
MATAKAN DA YA KAMATA ABI WAJEN DAUKAR 'YAR AIKI 02
Husnah03 19 May 2021
    SU WA YA KAMATA A ‘DAUKA AIKI Mai aikin da zaki ďauka ya danganta da yanayin mijinki da gidanki. Idan mijinki bangaren sa daban babu abu...
Read more
TSIRRAI GUDA 9 DA BA KOWA YASAN SUNA DA MATUKAR AMFANI HAR HAKA BA
MAGANI A GONAR YARO 1. JAN TUMATUR : Wasu daga cikin Likitocin Musulunci bincikensu ya tabbatar da cewa Mai fama da matsalar gyambon ciki, i...
Read more
KINA FAMA DA TABON FUSKA, TO GA SAHIHIYAR HANYAR DA ZAKI KAUDA SU
        MAGANIN TABON FUSKA · A samu ganyen dogonyaro, sai a hada shi da kurkur, sannan sai a shafa a fuska. A jira tsawon minti 15, sannan ...
Read more
HUKUNCIN MASU YIN AUREN KISAN WUTA
Husnah03 18 May 2021
   HUKUNCIN AUREN KASHE WUTA     Hukuncin mutumin da ya saki matarsa saki uku daga baya shi da ita suka je suka nemi wani da yarjejeniyar au...
Read more
MUHIMMAN BAYANI AKAN YADDA AKE SARRAFA MIYA
Husnah03 17 May 2021
  WASU 'YAN BAYANAI DANGANE DA SARRAFA MIYA Best spices shine iya soya miya da iya saka maggi.. Duk sauran Kamshi ne. Amma iya soya miya...
Read more
'YAN UWA MATA KO KUNSAN WADANNAN SIRRIKAN NA TUMFAFIYA
AMFANIN GANYEN TUMFAFIYA Abu da farko: Kisamu ganyen tumfafiya ki wanke shi, sannan ki shanya shi ya bushe saiki daka shi ki hada da kanumfa...
Read more
LALLAI KAM ANA SO A CINYE AREWA DA YAKI
Husnah03 14 May 2021
  ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAKI Mu sani cewa abinda yake faruwa a Arewa na ta'addancin Boko Haram, Garkuwa da mutane, harin 'yan bin...
Read more
YADDA AKE YIN MATSIN MISKI, DA FA'IDODIN SA DA MATA DA YAWA BA SU SANI BA
  Muhimmancin Turaren Miski Ga Dan Adam Shi dai Miski turarene mai kamshi, kamshin kuma mai sa nishadi da annashuwa. Yana da kyau kwarai da ...
Read more
AMFANIN ZUMA A JIKIN DAN ADAM
AMFANIN ZUMA A JIKIN DAN ADAM GUDA GOMA SHA BIYU (12) Zuma dai wani ruwa ne mai zaki, wanda masana a fannin kiwon lafiya suka tantace kuma s...
Read more
AMFANIN HULBA 21 GA LAFIYAR DAN ADAM
Ku Karanta Amfanin Hulba Guda 21 Ga Lafiyar Dan-adam: A wannan rana za mu kawo mu ku bayani dangane da amfanin Hulba ga lafiyar bil'adam...
Read more
YADDA AKE HADA SABULUN BITA ZAI - ZAI
Husnah03 11 May 2021
         SABULUN BITA ZAI-ZAI ➜ Dudu osun ➜ Dettol ➜ Sabulun Ghana ➜ Garin zogale ➜ Farar albasa sai Ku hade su guri daya Ku kirba su a turm...
Read more
MUHIMMAN ABBWN DA YA KMT KIYI LOKACIN AL'ADA DA BAYAN TA.
  ABUBUWAN DA YA KAMATA MACE TA KULA DASU LOKACIN DA TAKE JININ AL'ADA Wajibi ne ga macen da take al'ada ta qara ninka yanda take ku...
Read more
MAGANIN SANYI A SAUKAKE
         MAGANIN SANYI Asamu namijin goro guda 5 Asamu citta mai yatsu guda 5 Asamu tafarnuwa guda 3 Asamu lemun tsami guda 5 Zaki samu nami...
Read more
YADDA AKE HADA INGANTACCEN TSIMI
       HADIN TSIMI Sassaken baure  Kanun fari Minannas Chitta Zuma  Mazar kwailan Chitta  Madara Dabino Zogale  Yadda zaki hada idan kika sa...
Read more