Main menu

Pages

October 2022

TALLATA KAMFANIN CACA DA JARUMIN IZZAR SO YAYI YA JANYO CECE - KUCE
  Jarumin Izzar So ya shiga bakin Duniya saboda tallata kamfanin caca Shi kuma Jarumin Izzar So wato Lawan Ahmad, wallafa wata video yayi Ma...
Read more
RIKICI TSAKANIN BELLO TURJI DA 'YAR TIKTOK MURJA IBRAHIM KUNYA
Husnah03 31 October 2022
  Yau fa Ake yinta, zazzafan rikici ya balle tsakanin Murja Kunya Yar TikTok da Belllo Turji. Wannan shararriyar Yar TikTok din nan Mai suna...
Read more
YADDA ZAKI AMFANI DA RUWAN GISHIRI WAJEN GYARA FUSKARKI
  Yanda Ake amfani da ruwan Gishiri wajen wanke fuska tayi kyau. Ruwan gishiri daman kowa ya san yana tsotse duk wata bacteria dake jikin fa...
Read more
YANDA ZAKI GWAJIN CIKI A GIDA CIKIN SAUKI BA TARE DA WATA WAHALA BA
Husnah03 30 October 2022
  Hanya Mafi Sauki Tayin Gwajin Ciki A Gida Wannan hanya ce mafi sauki da zakiyi gwajin don tabbatar da kina da ciki ko babu a gida ta yin a...
Read more
YADDA ZAKIYI AMDANI DA LEMUN TSAMI DA KWAI WAJEN GYARAN GASHI
  Yanda Ake amfani da Lemun tsami da Kwai wajen gyaran gashi. Lemun tsami na sanya tsawon gashi sosai, ki kasance mai gyaran gashi domin bur...
Read more
YADDA AKE HADA MADARAR WAKEN SOYA TA RUWA DON SHAN TEA
Husnah03 30 October 2022
  Yadda Zaki hada Madarar waken soya ta Ruwa don Shan tea Ki siyo waken soya ki cire mishi datti saiki surfa kamar yanda ake surfen wake sai...
Read more
ILLAR SAYEN SABUWAR WAYA KO TSOHUWA (SECOND HAND) A WANNAN LOKACIN
Husnah03 30 October 2022
  Illar sayen sabuwar waya ko tsohuwa (second hand) a wannan lokacin. Dalilin wannan rubutu shine, domin hankaltarwa da Ilimantarwa akan ill...
Read more
HADADDUN STYLES NA ATAMFA, LACES, MATERIAL DA KUMA SHADDA
  Hadaddun styles na atamfa, shadda, material da lace, na kayatattun Mata Barkanmu da yau. A yau zamu kawo maku hadaddun styles na shadda, a...
Read more
TARIN SUNADARAI DA AMFANIN DANKALIN HAUSA A JIKIN DAN ADAM
Husnah03 29 October 2022
  Amfanin dankalin Hausa a jikin Dan Adam Kwararru da masana dankalin Hausa sun yi kira ga mutane da su yawaita cin dankalin ganin cewa yana...
Read more
AMFANIN ADUWA GUDA GOMA SHA BIYU GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 29 October 2022
Amfanin Aduwa guda goma sha biyu ga jikin Dan Adam Aduwa na daya daga cikin nau'ukan tsirrai da ke da matukar amfani amma ba a ba ta muh...
Read more
KWAYOYIN CUTAN DA MACE ZATA IYA KAMUWA BAYAN KARIYAN GABANTA SUN MUTU
Husnah03 29 October 2022
  Cututtukan da Mata za su iya fuskanta idan kwayoyin halittansu  suka mutu Likitoci da dama sun bayyana cewa da zarar kwayoyin halittar da ...
Read more
DOMIN SABUWAR AMARYA DA UWARGIDA, YADDA AKE HADIN NI'IMA DA TIGHTEN
  Domin sabuwar Amarya da Kuma Uwargida, hadin Karin Ni'ima da tightening Duk macen da take so mijinta ya zama mata bita zai-zai hankali...
Read more
LABARINA SEASON 5 EPISODE 9 COMPLETE MOVIE MP4 ORG
Husnah03 28 October 2022
  Labarina Season 5 Episode 9 complete movie Yau ma dai kamar kullum ga cigaban Shirin Labarina Episode 9, mun kawo maku. Ga wandanda basu s...
Read more
ABUBUWA GUDA GOMA DA MACE ZATA KIYAYE LOKACIN AL'ADAH
Husnah03 28 October 2022
  Abubuwan da Mata zasu kiyaye lokacin da suke Al'adah 1-  Kada ayi amfani da da ruwan kankara ko ruwan sanyi lokocin al'ada sabida ...
Read more
AMFANIN DABINO (AJWA) GUDA GOMA GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 28 October 2022
  Amfanin Dabino (Ajwa) guda goma ga Lafiyar Dan Adam Bayan amfanin da wannan dabino yakeyi wajen warware SIHIRI, kanbun baka dakuma korar j...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE CUTAR HIV BISA BINCIKEN DA AKAI TA FANNIN MUSULUNCI
Husnah03 28 October 2022
Binciken da akayi akan maganin Cutar HIV a bangaren Musulunci da Likitanci. To Alhamdulillah bisa ga bincike da aka yi ta bangaren mu da na ...
Read more
IRE - IREN ABINCIN DA KE JANYO MA HANTAR DAN ADAM MATSALA.
Husnah03 27 October 2022
  Kalolin Abinci Guda biyar dake saurin Illata Hantar Dan Adam Hanta dai wata tsokace mai matukar amfani ce ajikin Dan adam, hanta na taimak...
Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN QUDURIN CANZA KUDIN NIGERIA DA AKE NIYYAR YI
Husnah03 27 October 2022
  Cikakken Bayani akan Batun Canza Fasalin Takardun Kuɗin Nijeriya Jiya Gwamnan Babban Bankin Nigeria ya fitar da sanarwa cewa zai canza lau...
Read more
YADDA AKE SARRAFA KHUSBARA (CORIANDER SEEDS) DON MANCE CUTUKA
Husnah03 27 October 2022
  Yadda Ake sarrafa Khusbara domin magance cututtuka daban - daban Khusbara wato Coria nder seeds yana dauke da sinadarai masu matukar mahim...
Read more
ABUBUWA 8 DA KE LALATA BREAST DA YADDA ZAKI GYARA SHI DA VASELINE
  Abubuwa takwas dake lalata breast, da Kuma yadda Zaki amfani da Vaseline wajen gyarashi matukar bakya kula da breast dinki to kuwa kullum ...
Read more
HADADDEN TURAREN WUTA NA MUSAMMAN, NA MATAN AURE KADAI
Husnah03 26 October 2022
  Ingantaccen Turaren wuta na musamman, na Matan Aure kadai, Uwargida ko Amarya. turaren wuta na daki wanda ke tafiya da kowanne zamani da k...
Read more