Main menu

Pages

January 2023

YANDA AKE HADA YOGHURT DOMIN SIYARWA KO AMFANI A GIDA
Husnah03 30 January 2023
  Yadda Ake Hada yoghurt a gida don siyarwa ko amfanin cikin gida. Abubuwan da za a nema idan za a hada wannan yoghurt sun hada da; 1. Madar...
Read more
YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA NA DAKI, HADA NA MUSAMMAN
Yadda Zaki hada hadadden Turaren wuta na daki Hadi na musamman da Matan Aure kadai zasuyi amfani dashi. Turaren wuta na daki wanda ke tafiya...
Read more
BABBAN BANKIN NAJERIYA CBN YA KARA WA'ADIN KARBAR TSOFAFFIN KUDI
Husnah03 29 January 2023
  Babban Bankin Nigeria CBN ya Kara wa'adin karbar tsofaffin kudi, bisa sahalewar Shugaban kasa. Babban bankin Najeriya CBN ya sanar da ...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MATA SUCI BAYAN GAMA AL'ADAH
Husnah03 29 January 2023
  Abubuwan da ya kamata kici a duk lokacin da kika gama Al'adah domin mayar da jinin da kika rasa. Kamar yanda kowa ya sani mace tana zu...
Read more
SUFFOFI BIYAR DA MACE TA GARI TA KEBANTA DASU WAJEN MIJINTA
Suffofin Kamillalliyar Mace ta gari ta kirki guda biyar da in tana dasu to ita din Mace tagari ce wajen Mijinta. Mace ta gari tanada suffofi...
Read more
ABUBUWA GUDA TAKWAS DA ZAKIYI MATSI DASU DA BASU DA ILLA
  Abubuwa guda takwas da zakiyi natsai ingantacce Wanda bashi da illa kwata kwata. 1- Kanumfari : Ki samu kanumfari ki dinga jiqawa kinasha ...
Read more
HANYA MAFI SAUKI DA ZAKI BI DON HADA CUP CAKE
Husnah03 28 January 2023
  Yanda akeyin hadin Cup cake a habya mafi sauki. Abubuwan da za a bukata wajen hadawa; - Flour rabin loka/mudu - Butter simas 2 - Kwai 15 -...
Read more
TASIRI DA SURRUKAN DAKE CIKIN AMFANI DA LALLE GA MACE.
Ko kunsan tasiri da sirrinkan dake cikin yawaita yin lalle ga Mace? Macen da take da ni’ima ma’ana wacce Allah ya san ya wa yawan sha’awa a ...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MATAN AURE NAYI DON HANA MAZANSU YAWON DARE
  Abubuwan da ya kamata Uwargida da Amarya tana ma Mijinta don Hana shi fita yawon dare. Mu Lura da wannan 'yan'uwa na mata, hiran d...
Read more
YANDA ZA A HADA SAHIHIN MAGANIN CIWON ZUCIYA A SAUKAKE
Husnah03 28 January 2023
  Yanda zaki hada sahihi Kuma ingantaccen Maganin ciwon zuciya. Masu matsalar ciwon zuciya ko bugawar zuciya da duk larurar da ta shafi zuci...
Read more
ABUBUWA GUDA 7 DAKE HANA WASU MATAN SAMUN CIKI KO YAWAITA 'BARI.
Husnah03 28 January 2023
  Abubuwan bakwai dake hana wasu Matan samun ciki ko Kuma yawaita yin 'Bari.  Da yadda za a Magance Matsalar. Wasu abubuwan da suke hana...
Read more
ALHMDLILLH YADDA AKA GUDANAR DA DAURIN AUREN ABALE
  Daurin auren Daddy Hikima (Abale) da aka gudanar jiya. Shararren Jarumin nan na Kannywood Mai suna Daddy Hikima da akafi saninsa da suna A...
Read more
LABARINA SEASON 6 EPISODE 7 FULL MOVIE MP4 ORG
Husnah03 27 January 2023
  Labarina Season 6 Episode 7 Complete Movie org MP4 Cigaban Shirin Labarina Season 6 Episode 7, gashi a yau ma mun kawo maku kamar kullum, ...
Read more
AMFANIN SASSAKEN DURIMI GUDA HUDU GA LAFIYAR JIKI
Husnah03 27 January 2023
  Amfanin Sassaken Durimi guda hudu da ya kamata kowa ya sanshi. Bishiyar Dirimi bishiya ce da ake samun ta kusan a ko ina cikin faɗin Najer...
Read more
ABUBUWA 8 DA KE LALATA BREAST DA YADDA ZA A GYARA SHI
  Abubuwa guda takwas dake lalata breast, da Kuma yadda za ki amfani da Blueseal Vaseline wajen gyarashi. matukar bakya kula da breast dinki...
Read more
YADDA MATAR DA TA HAIHU ZATA GANE TA SAMU "TEAR" KARI WAJEN HAIHUWA
Husnah03 27 January 2023
  Yanda Macen da ta haihu zata gane ta samu Kari wato tear, da yanda Mai ciki zata yi domin kiyaye samun "tear" Kari wajen haihuwa...
Read more
AMFANIN SHUWAKA GUDA 12 DAGA MASANA BINCIKEN MAGUNGUNA
Husnah03 26 January 2023
  Amfanin Shuwaka guda Sha biyu daga binciken Masana binciken magunguna na kasar Sin. Mutane dadama kanyi amfanida shuwaka ne kawai a matsay...
Read more
YADDA AKE SON MAI CIKI TA YAWAITA CIN DABINO DAGA BAKIN LIKITA
Husnah03 25 January 2023
  Amfanin Dabino ga Mata Masu juna biyu wajen magance doguwar nakuda daga Bakin kwararriyar Likita. Mai karatu barka da wannan lokaci, a yau...
Read more
YADDA MACEN DA TA HAIHU ZATA GYARA GABANTA DA ALOEVERA
  Yadda Ake gyaran Gaba bayan haihuwa da Aloevera, Karo da Kuma Zaitun. Ina matan da sukai haihuwa da yawa ko kuma mata masu matsalar budewa...
Read more
GWANJA YA SAKI WAKA MAI ZAFI, SATI DAYA DA RASUWAR KAMAL ABOKI
  Ado Gwanja ya saki wata sabuwar Waka Mai suna Luwai. Shahararren mawakin nan wato Ado Gwanja ya sake sakin wata wakar bayan warr da Chass,...
Read more
MANYAN SHAWARWARI GUDA BIYAR ZUWA GA AMARYAR GOBE
  Wasu muhimman shawarwari guda biyar Zuwa ga Amaryar Gobe. Abubuwan da ya kamata tayi da Wanda zata kiyaye. 1. Tun da dai ke budurwace baki...
Read more
NASIHOHI GA DUK MUSULMIN DA YA SAMU KANSA CIJIN DAMUWA
Husnah03 24 January 2023
  Nasihohi guda Tara ga duk Wani Musulmi da ya tsinci kansa cikin wata muguwar damuwa. ★ Ka tsaya ka binkica kanka ka duba tsakaninka da All...
Read more
AMFANIN SHAN DINYA GUDA BIYAR GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM
Husnah03 24 January 2023
  Amfanin Dinya Guda biyar ga duk Wanda ya juri shanta lokaci Zuwa lokaci. Kamar yadda muka saba daga lokaci zuwa lokaci mu kan zakulo maku ...
Read more
ABUBUWAN DA AKESO MACE TA YAWAITA CINSU A KULLUM
  Abubuwan da ya kamata ace Mata suna yawaita cinsu kullum saboda amfanin su ga jikin Mace da inganta rayuwar Aure. Yawancin mata rashin kul...
Read more
DABI'U GUDA BIYAR DAKE RUGUZA SOYAYYAR NAMIJI A ZUCIYAR MACE
  Wasu Dabi'u guda biyar dake taka rawa wajen ruguza soyayyar Namiji a zuciyar Mace. 1- Rashin Kula : Yawan lokacin da ka ba kowanne abu...
Read more
YANDA ZAKI HADA RUWAN DUMI DA GISHIRI WAJEN GYARAN FUSKA
  Yanda zaki amfani da Ruwan Dumi da Gishiri wajen gyara fuska tayi kyau da sheki. Ruwan gishiri daman kowa ya san yana tsotse duk wata bact...
Read more
ILLOLIN YIN FAMILY PLANNING GA MACE MAI KANANUN SHEKARU
Husnah03 23 January 2023
  Illoli da cutarwan yin Family Planning ga Mace Mai kananun shekaru. Da ire - iren planing da muke dasu. Manufar mu a Kullum Itace Wayar da...
Read more
MATAKAI BIYAR DA ZA A BI DON MAGANCE BASIR KOWANE IRI
Husnah03 23 January 2023
  Cikakken bayani akan Basir, alamomin sa da abubuwan dake kawoshi, da hanyoyi biyar da za abi don magance kowane irin Basur. Idan kana dauk...
Read more
AMFANIN GANYEN LANSUR GUDA SHA BIYAR DAGA MASANA SIRRIN GANYAYE
Husnah03 22 January 2023
  Amfanin Ganyen Lansur guda Sha biyar da Masana ganye sukai bayaninsa. Ganyen lansur nada matukar mahimmanci a jikin mutum domin yana warka...
Read more
NAU'IN JININ DA IN MAI CIKI NA DASHI JARIRIN CIKINTA ZAI IYA HALAKA.
Husnah03 22 January 2023
  Cikakken bayani akan Wani nau'in Jinin in Mai ciki na da irinsa zai iya halaka Dan dake cikinta. Mata masu ciki da ke dauke da jini na...
Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN ABALE YANA TA KANKAMA DA ZA AYI NAN KUSA
  Jarumi Daddy Hikima wato Abale ya kusa nan bada jimawa ba. Kamar yadda shekaran da ta wuce 'yan film Maza da Mata sukai ta yin aure, t...
Read more
ILLAR YIN TSARKI DA SABULU GA MACE, DAGA BAKIN KWARARREN LIKITA
Husnah03 22 January 2023
  Illolin yin Tsarki da Sabulun daga Bakin wani kwararren likita Barkan mu da wannan lokaci, 'yan uwa fatan kuna cikin koshin lafiya, Al...
Read more
YADDA ZAKI HADA INGANTATTUN TSUMI HAR KALA UKU CIKIN SAUKI.
  Yadda Ake Hada kalolin ingantattun Tsumin Mata kala - kala har kala uku,  Ki samu ganyen xogale ki wanke ki tabbatar Babu datti sau cocumb...
Read more
YADDA HADIN KIMBA DA MADARA KO YOGHURT KE DA MATUKAR AMFANI
Husnah03 21 January 2023
  Amfanin hadin Kimba da  Madara ko yoghurt yake magance cututtuka guda Ashirin (20) Yauma kamar yanda muka saba mun sake dubane zuwa ga alf...
Read more
MANYAN MATSALOLI GUDA 8 DAKE FARUWA GA MAI YAWAN RIQE FITSARI
Husnah03 21 January 2023
  Gagaruman matsalolin 8 daka iya samun duk Wanda ya maida riqe fitsari dabi'arsa. 1. Kidney Stone: rike fitsari a mara ya na haifar da...
Read more