Main menu

Pages

December 2022

SAUKAKAN HANYOYIN DA ZAKI BI DON INGANTA NI'IMAR JIKINKI A KODA YAUSHE
Husnah03 31 December 2022
  Saukakan Hanyoyin da za ki bi don inganta Ni'imar jikinki a Koda yaushe. Abinda mata suka kasa bambancewa da jikinsu shi ne a tunanin ...
Read more
HANYOYI GUDA 10 DA ZA ABI DON MAGANCE CIWON KAI KOWANE IRI
Husnah03 31 December 2022
  Hanyoyi goma da za abi wajen magance ciwon Kai kowane iri ne Insha Allah. Ciwon kai yana daga cikin ciwuka irin na yau-da-kullun wadanda s...
Read more
LABARINA SEASON 6 EPISODE
Husnah03 30 December 2022
  Labarina Season 6 Episode 3 complete movie org.  Cigaban Shirin Labarina Episode 3 a last week dai kunga yadda ta kasance tsakanin Lukman ...
Read more
MANYAN AMFANIN MAN ZAITUN GUDA GOMA GA LAFIYARMU
Husnah03 30 December 2022
  Amfanin Man Zaitun Mafi Girma Guda 10 Ajikin Mutum: • Kamar yanda muka sani cewa itaciyar zaitun itaciyace mai albarka wacce Allah madauka...
Read more
YADDA AKE YIN HADIN SHAYIN MATA MAI KYAU DA INGANCI
Husnah03 30 December 2022
  Yadda Ake Hada hadadden shayi na Mata 'Ya'yan kankana da kanunfari da kirfat ganyen na'a na'a da sassaken baure da kukuki ...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE AMOSANIN KAI, BAKI DA NA IDO GA MATA DA MAZA
Husnah03 30 December 2022
  Yadda za a Magance Amosanin Kai, na Baki da na Ido ga Mace ko Namiji. Abinda Ake nufi da Amodari ko Amosani; Shine mutum ya dinga jin kaik...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE CUTAR FATA (ALBAHAQ) CIKIN SAUKI
Husnah03 29 December 2022
  Yadda za a Magance cututtukan Fata da Ake cewa Albahaq, daga Likitocin Musulunci ALBAHAQ Ana kiran wannan nau'in matsala na cutar fata...
Read more
FA'IDODIN CIN DABINO GA MAI CIKI DA KUMA CINSA BAYAN HAIHUWA
Husnah03 29 December 2022
  Faidar cin dabino ga mace mai ciki,da kuma wadda ta haihu Kamar yadda  Abdul laɗif Ashur ya ambata acikin littafin Attadawi Bilaashab Daga...
Read more
YADDA ZAKI HADA MAGANIN TOHON GASHI KODA KAN BA GASHI KWATA2
Husnah03 29 December 2022
Maganin dake gyara gashi da tsirowarshi yayi tsawo da baki ko da kuwa kwaikwaidon Kai ne irin na Maza. Maganin dake gyara gashi, koda kuwa k...
Read more
YADDA ZA A KARFAFA KAIFIN KWAKWALWA BASIRA DA FAHIMTA
Husnah03 29 December 2022
  Hanyoyin Karfafa Hasken Kwakwalwa da Karin Fahimta da magungunan Musulunci da abinci. Zamu kawo wasu hanyoyi daban daban, Kamar yadda muka...
Read more
YADDA AKE HADA GARIN CITTA DA NA KURKUM A RUWA DON MAGANCE CUTUKA
Husnah03 28 December 2022
  Yadda Garin kurkum da na Citta suke Maganin kusan cututtuka 20  Eh, ana samun rabin cokali na ko wanne iri a kasuwa, tare da rabin cokali ...
Read more
MANYAN ALAMOMI 6 DA ZAKI GANE KO KAMBUN BAKA YA KAMA YARONKI
Husnah03 28 December 2022
Manyan Alamomi masu karfi dake nuna cewa yaronki yakamu da kammun baka!  —Yawan kuka batare da wani dalili na rashin lafiya ba.  —Yawan zafi...
Read more
HANYOYI BIYU DA ZA ABI DON KAYYADE IYALI BA TARE DA MATSALA BA
Husnah03 28 December 2022
  Hanyoyi biyu da za ayi tsarin Iyali (Planning) ba tare da Shan Wani magani ba balle matsala ta biyo baya. Wadansu matan suna samun kansu c...
Read more
YADDA SANYA WUTAR DAKI KO RUSHI KE ILLATA MUTANE
Husnah03 28 December 2022
  Yadda Sanya Wuta Ko Rushi a daki ke Illa tare da kashe rayuka a lokacin sanyi. A wannan lokaci da sanyi ke ƙara kankama, a kiyaye da shiga...
Read more
YANDA ZA A MAGANCE MATSALAR CIWON IDO KOWANE IRI INSHA ALLAH
Husnah03 27 December 2022
  Yadda za a Magance ciwon Ido kowane iri Insha Allah cikin sauki Alhamdulillah Rabbil Alameen. Kamar yadda 'yan uwa suke yawan tambaya ...
Read more
MUHIMMAN ABUBUWA GUDA BIYAR GAME DA TAFARNUWA
Husnah03 27 December 2022
  Muhimman abubuwa guda biyar game da tafarnuwa da ya kamata ku sani. Tafarnuwa ta yi fice a yawancin dakunan girkinmu, ta kuma yi fice ta f...
Read more
RARARA YAYIWA AMARYAR LUKMAN (YUSUF SASEEN) BABBAR KYAUTA
Husnah03 27 December 2022
  Yadda Rarara ya gwangwaje Amaryar Lukman (Yusuf Saseen) da wata babbar kyauta. Kamar yadda kowa ya sani ne shine wannan babban Jarumin na ...
Read more
BINCIKE: ILLOLIN DA ZOGALE KE YIWA MACE MAI JUNA BIYU
Husnah03 27 December 2022
  Bincike: Cin zogale ga mata masu ciki na da matukar illa ga jariran cikinsu  - Ba bakon abu bane idan aka sanar da mai karatu cewa zogale ...
Read more
YADDA ZA AYI AMFANI DA SASSAƘEN KANYA WAJEN MAGANCE CUTUKA
Husnah03 26 December 2022
  Yadda Ake amfani da Sassaken Kanya wajen magance cutuka masu yawa. Malaman tarihi suka Ce an yi ruwan dufana babu abinda ruwan bai halakar...
Read more
YADDA ZA KIYI GYARAN JIKI DA HADIN AYABA DA FIYA
Husnah03 26 December 2022
  Yadda Zaki gyara jiki da Hadin Ayaba da Fiya, don samun kyawun Fata da taushi. Fiya da ayaba na matukar taimakawa wajen gyara fatar jiki, ...
Read more
YADDA ZA A KAUCEWA FITOWAR KURAJEN FUSKA DA YADDA ZA A MAGANCE SU IN SUN FITO
Husnah03 26 December 2022
  Hanyoyin da za a bi don Kaucewan kurajen fuska da yadda za a magancesu idan sun fito Fitowar kuraje a fuska na daya daga cikin ababen da k...
Read more
DABI'U 14 DA MACE MAI AJI DA KAMUN KAI TA SUFFANTA DASU.
Husnah03 26 December 2022
  Siffofin da za a gane Mace Mai Aji da kamun Kai. __Itace macen da tasan darajar kanta da kuma addinita ta hanyar gujema duk abinda zai tab...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE CIWON DAN YATSA(DAN KANKARE) CIKIN SAURI
Husnah03 26 December 2022
  Yadda za a Magance Matsalar Ciwon Dan - yatsa (Dan - kankare) cikin Dan lokaci kadan Insha Allah. Ka nemi Ruwan khal tuffa me hoton Apple ...
Read more
KARYATACCEN SHITIN FILM DIN DAN JARIDA, SEASON 1 EPISODE 1
Husnah03 26 December 2022
  Kayataccen Shirin Film din Dan Jarida Season 1 Episode 1 org HD. Fitaccen Mai shirya fina finan nan wato Bashir Mai Shadda ya fito da film...
Read more
HANYOYI GUDA BIYU DA ZA ABI DON MAGANCE CIWON ULCER
Husnah03 25 December 2022
  Hanyoyi biyu da za a bi don magance cutar Ulcer har abada Insha Allah.   Kamar yadda nayi Alkawarin zan kawo maganin Ulcer Alhamdulillah y...
Read more
HANYOYI GUDA BIYU DA ZAKI BI WAJEN GYARAN GASHI YAYI TSAWO DA BAKI
Husnah03 25 December 2022
  Hanyoyi guda biyu kacal da Zaki bi don samun tsawon gashi laushi da baki. Hanyoyi guda biyu da kowacce mace zatabi ta samu tsayin gashi da...
Read more
KI KOYI YADDA AKE HADA TSUMI KALA DABAN DABAN A GIDA
Husnah03 25 December 2022
  Manyan Tsumin da suka fi kyau da inganci ga Mace, ga su guda hudu, kinkoyibyadda Zaki hada su. Tsumin 'ya'yan itatuwa abune me kya...
Read more
HOTUNAN AUREN ANGO LUKMAN DA AMARYARSA DA AKA DAURA JIYA
Husnah03 25 December 2022
  Hotunan Ango Lukman da Amaryarsa da aka daura jiya, da video daurin auren. An daura auren Fitaccen jarumin masana’atar Kannywood Yusuf Sas...
Read more
KI KOYI YADDA ZAKI SARRAFA ZUMA TA HANYOYI DABAN DABAN
Husnah03 24 December 2022
  Ki koyi yadda Zaki sarrafa Zuma ta bangarori daban daban. Koda yake kusan kowacce mace tana aiki da zuma wajen karin ni ima amma da dama b...
Read more
YADDA AKE GANE ZUBAR RUWA NA CUTA DA YADDA ZA A MAGANCE SHI
Husnah03 24 December 2022
  Yadda Za ki Kare Kanki Daga Ciwon Sanyi (Toilet Infection) Cikakken bayanin ciwon sanyi daga likitan Asibitin Murtala Muhammad Special Hos...
Read more
HANYAR DA YA KAMATA KI HADIN CICCIBIN SANIYA KO NA AKUYA
Husnah03 24 December 2022
  Yanda Ake ingantaccen hadin Ciccibin Saniya ko na a kuya da amfaninsa a jikin Mace. Ba sabon abu bane ganin ciccibi a wajen masu tallan ma...
Read more
HANYOYI GUDA BIYU KACAL DA ZAKI SARRAFA KABEWA, WAJEN GYARA
Husnah03 24 December 2022
  Hanyoyi biyu kacal masu sauki da Zaki sarrafa kabewa wajen inganta kanki matsayin Mace. 1 ki markada Kabewa da Guaba da Ayaba ki tace ki d...
Read more
SIRRIKAN DAKE CIKIN AMFANI DA KITSEN DAMO DA YADDA ZA AY AMFANI DA SHI
Husnah03 24 December 2022
  Sirrikan dake cikin Kitsen Damo da yadda ya kamata ayi amfani dashi, Kitsen damu ya dade yana taka mihimmiyar rawa a wajen mata saidai akw...
Read more