Main menu

Pages

ABUBUWA GUDA SHIDA DA TAZARGADE YAKE MAGANCE WA MACE

 



Sirrikan dake cikin yin amfani da Tazargade ga Al'auran Mace da ya kamata kowace Mace ta sani.


Tazargade yanada tasiri sosai wajen gyara al'aurar mace musamman ma wajen kara matsi ma macen da ta haihu, kokuma gabanta yabude sosai, sannan yana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda yake janyo abubuwa kamar haka:




- Karancin ni'ima.

- Rashin jindadin saduwa da maigida.

- Bushewar gaba.

- Jinzafi lokacin saduwa.

- Fitar farin ruwa kamar kindirmu.

- Kaikayi. Dasauranu.




Yanda Ake amfani dashi

Za'a debi cikin babban cokali daya a zuba shi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso amaimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu zakiga abin mamaki.

Comments