Main menu

Pages

Shafin Ma'aurata

ABUBUWA GUDA 18 DA ANGWAYE YA KAMATA SU SANI
  Sako Zuwa Ga Sabbin Angwaye da ma wadanda suka dade a cikin Auren. 1. Ka sani aure ibadane a cikin dukkan  ibada da ruyawar akwai jarrabaw...
Read more
SIRRIKAN DAKE CIKIN AMFANI DA KITSEN DAMO DA YADDA ZA AY AMFANI DA SHI
Husnah03 24 December 2022
  Sirrikan dake cikin Kitsen Damo da yadda ya kamata ayi amfani dashi, Kitsen damu ya dade yana taka mihimmiyar rawa a wajen mata saidai akw...
Read more
GUDUMMUWAR DA MATA KE BAYARWA WAJEN MUTUWAR AURE A YAU
Husnah03 23 November 2022
  Da Sa Hannun Kowa Wajen Mutuwar Aure A Yau; Bangaren Mata wajen gudummuwar da suke bayarwa wajen mutuwar aure    A kullum ana fara ambaton...
Read more
MUHIMMAN SIRRIKAN DAKE TATTARE DA AYU DA YADDA ZA AYI AMFANI DASHI
Husnah03 22 November 2022
  Muhimman Sirrikan dake tattare da Ayu da yadda Mace za tayi amfani dashi Ayu kenan dabba wacce ta banbanta da sauran dabbobi, mashahuriyar...
Read more
SUFFOFIN DA ZAKU GANE MIJI NAGARI
Husnah03 15 November 2022
Suffofin Miji nagari da ya kamata su lura dasu wajen Zaben Miji. Mafarkin kowace mace natsattsiya wacce ta isa aure da kuma kowadanne iyaye ...
Read more
SIFFOFI DA DABI'U GUDA ASHIRIN NA MACE TAGARI ABIN SON KOWA
Husnah03 15 November 2022
  Siffofi da dabi'u guda ashirin (20) na Mace tagari Samun nagartaccen gida abu ne mai matukar muhimmanci a zamantakewar iyali. Shi kuwa...
Read more
WASU DAGA CIKIN DABI'U NA MATA DA KAN JANYO MUTUWAR AURE
  Manyan Dabi’u 11 daga cikin halayen Mata da Ke Kashe Musu Aure: Wasu daga cikin dabi’un dake lalata Aure ta bangaren Mata sune kamar haka....
Read more
ZAMANTAKEWAR AURE ABUBUWAN DA KESA A ZAUNA DA MACE LAFIYA
Husnah03 18 September 2022
Zamantakewar Aure - Abubuwan dake taimakawa a zauna da Mace Lafiya. Yace ya kai da Na, hakika ba zaka taba samun jin dadin zamantakewar aure...
Read more
SIRRIN MURUCI GA MA'AURATA
SIRRIN MURUCI GA MA AURATA A baya na taba yin bayanin yanda namiji zai sarrafa muruci domin samun karfi saidai ban fadi yanda mace ya kamata...
Read more
KINA SO KI ZAUNA DA MIJINKI LAFIA, TO KI RIKE WANNAN SIRRIN
 KI RIKE WANNAN SIRRIKAN DOMIN KI ZAUNA DA MIJINKI LAFIYA Amman sai kin sa juriya da hakuri👌🏼👌🏼 (1) Ki guji binciken wayar mijinki kada ...
Read more
ABUBUWA DAI DAI HAR 18 DAKE KAWO MUTUWAR AURE
  ABUBUWA 18 DA SUKE LALATA AURE IDAN BA A KIYAYESU BA. 1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi...
Read more
TUSHEN MATSALOLIN  AURE A YAU.
  TUSHEN MATSALOLIN AURE A YAU DA YADDA ZA A MAGANCE SU Wadannan abubuwan guda biyar da zan jero sune tushen duk wata matsala da muke fama d...
Read more