Main menu

Pages

Latest Posts

ABUBUWAN DA SUKE HAIFAR DA KUMBURIN MAHAIFA (ENDOMETRIOSIS)
  Abubuwan da suke Haifar da Kumburin Mahaifa Mai sanya zubar jini (Endometriosis) da Yanda za a mangance Matsalar. Endometritis kumburin ba...
Read more
YANDA AKE HADIN KUNUN ALKAMA DA AYA, DON KARIN NI'IMA
  Yanda Ake Hada Kunun Alkama da Aya da na Karin ni'ima da Kuma na Karin kiba da kyaun jiki. Abubuwa da ake bukata wajen hadawa; – Alkam...
Read more
HANYOYIN DA ZA KU KULA DA HAMMATA DON TSABTACE TA
  Abubuwan da za a yi Amfani da su wajen tsabtace Hammata, da kawar da wari da sa hasken wajen.  Idan an gyara jiki kada a manta cewa akwai ...
Read more
BINCIKEN MASANA AKAN FA'IDAR CIN NAMAN TSIRE DA KAYAN LAMBU GA MATA
  Binciken masana ya gano fa'idar cin tsire da kayan lambu ga Mata. An dai shafe shekaru aru-aru a duniya ana gudanar da sana'ar say...
Read more
TARIN FA'IDODIN DAKE TATTARE DA SHAN SHAYIN AYA DA GORUBA
  Ko kunsan Amfanin Shan Shayin Aya da Goruba kuwa, Ga Matan Da Maza duka. Ka Nemi Aya busassa Mai kyau daidai bukata sai ka Nemo garin gori...
Read more
YANDA ZA AUI HADIN MAGANIN CIWON MARA NA MAZA DA MATA KOWANE IRI NE INSHA ALLAH
Hadin maganin ciwon Mara kowane irin ne ga Maza da Mata. "Nasiha ga mai hada maganin, kafin ka hada ka sani cewar shi magani ana shansa...
Read more
KA NA CIKIN KUNCI DA DAMUWA, GA YANDA ZA A BI WAJEN WARWARE KOWACE IRIN MATSALA
Husnah03 18 May 2025
  Hanyoyi Guda Goma ga wanda Ya tsinta Kansa a cikin kunci da damuwa zai bi don warwarewar matsalar da.  (Sheikh Muhammad Rabi’u Rijiyar Lem...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA KI SANI AKAN HULBA DA
   Ko kinsan tarin amfanin da Hulba ke dashi a rayuwar diya Mace, ta hanyoyi da Dama? Yau inaso in yi wa mata ‘yan uwa karin haske akan hulb...
Read more
ABUBUWAN DA KE HADDASA CIWON NONO MUSAMMAN GA MASU SHAYARWA
  Kuskuren da wasu Mata da yawa kanyi, Musamman Masu shayarwa, da hakan ke Haddasa masu ciwon Nono. Koda yake kaso tamanin da biyar cikin da...
Read more
MUHIMMAN SIRRIKAN DA KE KUNSHE CIKIN TAFASA
  Muhimman Sirrikan Da Ke Tattare Da Tafasa, Da Ya kamata Kowa Ya Sa ni Saboda Tasirin Abubuwan Da take kunshe da su. Tafasa wacce muka sani...
Read more
ABUBUWAN DA KE KAWO FITAR ISKA A GABAN MACE, DA YANDA ZA A MAGANCE MATSALAR
Abubuwan da suke Haddasa fitar iska a gaban Mace, da hanyoyin da za ta magance fitar iskan. Budurwa ko Matar aure ko wacce tana iya fitar da...
Read more
KINA KIYAYE WADANNAN ABUBUWAN KUWA, A MATSAYINKI NA MATAR AURE?
  A Matsayinki Na Matar Aure, Kin Kiyaye Wadannan Abubuwan Kuwa? Ga wasu abubuwa da ya kamata mu kula da su a cikin zamantakewarmu domin kya...
Read more
INGANTACCEN HADIN MATAN MAIDUGURI DA YA KAMATA KE MA KI SA NI
Husnah03 11 February 2025
  Ingantaccen Hadin Matan Maiduguri, da Kasaitattun Mata kadai suka san shi. Aslm. Wannan hadi ne mai sauki wanda Matan Maiduguri su keyi a ...
Read more
YANDA ZA KI HADIN MAI NA SHAFAWA MAI KYAU DON GYARAN JIKI
Husnah03 09 February 2025
  Yanda za ki hada man shafawa Mai kyau don gyaran fata tayi haske Mai kyau da taushi. Assalamu alaikum. Ina Matan suke, ga Lokacin sanyi ya...
Read more
INGANTACCEN HADIN MANYAN MATA, TSUMIN KANKANA DA RAKE
Husnah03 03 February 2025
  Ingantaccen Hadin Kankana da Rake, Hadin Manyan Mata (Matan Aure). Assalamu alaikum. Da farko za ki samu Kankana da Rake, sai ki yayyanka ...
Read more
HADIN EMERGENCY NA MATAN AURE, HADIN SHAF-SHAF
Husnah03 29 December 2025
  Hadin Emergency Meeting na Matan Aure, hadin Ni'ima shaf-shaf. Assalamu alaikum. Da farko za ki samu Dabino mai taushi, in baki samu i...
Read more
YANDA ZA KI MAGANCE MATSALAR KAUSHI DA FASO CIJIN SATI DAY
Husnah03 29 December 2025
  Kina so Farcen hannunki da na kadai sunyi haske sunyi kyau sannan kina son magance Kaushi ko faso a kafarki, ga yadda Zaki; Assalamu alaik...
Read more
HADIN MATAN AURE, HADI NA MUSAMMAN
  Ingantaccen Hadin Matan Aure hadu na musamman. Abubuwan da za a nema - Kankana - Garin Kunun Aya - Madara peak - Zuma (optional) Da farko ...
Read more
HANYA MAFI SAUKI DA ZAKI GANE WANE IRIN SKIN TYOE KIKE DA SHI
  Yanda za ki gane kalar fatar ki, wato skin type, cikin sauki a cikin gidanki. Aslm. Ina kuke ne Matan kwalusa, Ina wadda ta gaji da kashe ...
Read more
YANDA ZAKI HADIN TSUMIN CREAMY MILK TABAJE
  Yandà Ake Hadin Tsumin Creamy Milk Tabaje. Abubuwan da za a a bukata; - Sassaken Mangwaro - Sassaken Sanya - Kimba - Citta - Kanumfari - M...
Read more