Main menu

Pages

Fadakarwa

KU LALUBI WATA SA'A MAFI TSADA DA AKE KARBAR ADDU'A RANAR JUMA'AH
Husnah03 06 January 2023
  Ku labubi lokuttan karbar addu'a na Ranar Juna'ah tsadaddiyar sa'a ce ta Dan lokaci Shaykh Ibnu Baaz(RA) ya ce: Ubangiji ya sa...
Read more
FALALAR DAKE CIKIN SADA ZUMUNCI DA ILLAR YANKE SHI
Husnah03 06 January 2023
  Falalar Dake cikin Sada Zumunta da Kuma Illar yankeshi a Musulunci  ﻋَﻦْ ﺃَﺑِﻲ ﺃَﻳُّﻮﺏَ ﺍﻟْﺄَﻧْﺼَﺎﺭِﻱِّ، ﺃَﻥَّ ﺃﻋﺮﺍﺑﻴﺎ ﻋﺮﺽ ﻟِﻠﻨَّﺒِﻲِّ ﺻَﻠ...
Read more
NAZARI DA YUNANIN DA YA KAMATA KIYI AKAN WANDA ZAKI AURA
Husnah03 04 January 2023
  Nazari da tunanin da ya kamata kiyi akan Wanda kika tsayar a matsayin Miji. - Shin wannan saurayin don Allah kadai kike Kaunarsa, ko kuwa ...
Read more
WASU DAGA CIKIN MANYAN DABI'UN MATA DAKE JANYO MASU SAKI
Husnah03 03 January 2023
  Wasu daga cikin manyan dabi'un Mata da ke janyo masu saki daga mazajensu Kamar yadda muka alkawuranta a makon da ta gabata cewa, zamu ...
Read more
DABI'U 14 DA MACE MAI AJI DA KAMUN KAI TA SUFFANTA DASU.
Husnah03 26 December 2022
  Siffofin da za a gane Mace Mai Aji da kamun Kai. __Itace macen da tasan darajar kanta da kuma addinita ta hanyar gujema duk abinda zai tab...
Read more
ABUBUWA GUDA 6 DA DUK BUDURWA KE BUKATARSU WAJEN WANDA ZATA AURA
Husnah03 21 December 2022
  Wasu Abubuwa Guda 6 Da Duk Budurwa Take Bukatarsu Wajen Mai Sonta. Akwai maza da zaran sun fara soyayya da mace sai nan da nan a kasa su s...
Read more
FA'IDODIN YIN SADAQAH 33 DA ALKHAIRAN DA TAKE KAWOWA
Husnah03 14 December 2022
  Falala da Fa'idodin dake cikin yin Sadaqah guda talatin da uku. Ya kai 'Dan uwa Musulmi!! Ya ke 'Yar uwa Musulma!! Shin ko kun...
Read more
YANDA SUNADARIN SUKUDAYE KE RASHEN KASHE MASHAYAN TA
Husnah03 23 November 2022
  MADARAR SUKUDAYE: Sinadarin da ke tashen kashe mashayan ta Arewa, bayan ya nukurkusar masu da huhu, hanta da zuciya Ba a yanzu ne sinadari...
Read more
YANDA YA KAMATA MAZA SU NA KULA DA 'YAN UWANSU MATA
Husnah03 20 November 2022
  Yadda ya kamata Maza suna kula da Qannensu ko yayyensu Mata  "Da yawan mu muna da ƙanne mata a cikin gidajen mu, kuma da yawan mu ba ...
Read more
ILLA DA QALUBALEN RASHIN IYA GIRKI GA MACE A GIDAN AURE
Husnah03 20 November 2022
  Illa da kalubalen Rashin Koya Wa ‘Ya’ya Mata Girki Tun Daga Gida: Har yau dai shafin namu zai tabo batun rashin iya girki ne da mafi aksar...
Read more