Main menu

Pages

Fadakarwa

MAZAJE HUDU DA BASU DACE MACE TA KULASU BA
Husnah03 17 November 2022
  Wasu suffofin Maza Hudu da bai dace Mace ta sansu cikin jerin Mazan da zata kula ba. Ba duk namiji bane ya dace da kulawarki ba. Sannan ba...
Read more
SHAWARWARI GUDA ARBA'IN ZUWA GA MATAR FARKO (UWARGIDA)
Husnah03 14 November 2022
  Shawarwari guda Arba'in Zuwa ga Matar farko wato Uwargida 1.kalmar uwargida ita ce macen farko wanda aka fara aura,duk wacce zata zo s...
Read more
LAADUBBA TALATIN DA BAWA YA KAMATA YABI DIN KARBAR ADDU'A
Husnah03 13 November 2022
  Ladubba Talatin na karbar addu'a Matakin farko shine mutum ya zama mai tsarkin zuciya kuma mai ƙoƙarin nisantar shirka da ALLAH. Kamar...
Read more
SHARHI AKAN RABE RABEN WASWASI DA HANYOYIN DA ZA A BI DON MAGANCESHI
Husnah03 11 November 2022
  Bayani akan waswasi, rabe rabensa da yadda za a shawo kan matsalar Waswasi ciwone mai hatsarin gaske, mutane da dama na fama da wanna ciwo...
Read more
ILLAR SAYEN SABUWAR WAYA KO TSOHUWA (SECOND HAND) A WANNAN LOKACIN
Husnah03 30 October 2022
  Illar sayen sabuwar waya ko tsohuwa (second hand) a wannan lokacin. Dalilin wannan rubutu shine, domin hankaltarwa da Ilimantarwa akan ill...
Read more
ABUBUWA GUDA 6 DA DUK MACEN DA KE YINSU ITA DA MIJINTA MUTU KA RABA
Husnah03 22 October 2022
  Wasu Abubuwa Guda 6 Da Duk Macen Datake Yiwa Mijinta to Mutuwa ce zata  Rabasu: Gaba daya ita mace halayenta da dabiunta ke sa ta samu mij...
Read more
ILLOLIN DA YIN KWANCIYA RUB DA CIKI KE HAIFARWA GA LAFIYAR MU
Husnah03 15 October 2022
  Binciken da akayi akan kwanciya rub -da -ciki da Kuma Illolin yinta a addinance da Kuma Lafiyar jiki Mutane da dama suna wannan kwanciya t...
Read more
ILLOLIN DA KE FARUWA GA MA'AURATA IDAN SUNA RABA DAKI
Husnah03 11 October 2022
  Shin 'yan uwa ko kunsan yawan illar da raba daki da miji da wasu keyi ke haifarwa? Toh Ku saurara Kuji abubuwan dake faruwa:- 1- Yana ...
Read more
TUSHEN MATSALOLIN AURE A YAU DA HANYAR DA ZA A MAGANCESU
Husnah03 01 October 2022
  Tushen Matsalolin Aure A Yau Da Yadda Za A Magance su Wadannan abubuwan guda biyar da zan jero sune tushen duk wata matsala da muke fama d...
Read more
DABI'UN GUDA GOMA, DA ZAI TABBATAR MAKA KAI MUSULMIN KIRIKI NE
Husnah03 28 September 2022
  Dabi'u guda goma da zasu tabbatar Maka cewa Kai Musulmin kirkine indai kana yinsu. 1) Zakaga kafi damuwa da sallah akan komai, zakaji ...
Read more